shafine da aka bude wa masoyan littatafan hausa wanda aka fi sani da hausa novel wanda ni Muhammad abba gana nake rubutawa dan wayar tare da fadakarwa ga mutane a yanayin da muke ciki.

Friday, 14 February 2014

Karin Haske ~ Game Da Shafin AbbaGana Hausa Novels

Barkanmu da warhaka dafatan kowa yana cikin koshin lafiya. Allah yasa. Ameen. Da farko zanyi amfani da wannan damar wajen sanar da masoyana, mabiyana da yan uwana bisa nasarar da muka samu yau na bude shafin nan mai dauke da sunan "Abbagana Hausa Novels" a yau 14 Ga watan Fabuwari na shekaran dubu biyu da sha hudu (14/02/2014). 

Insha Allahu duk wani littafin da zan wallafa a yanar gizo ko za'a buga a kasuwa za'a iya samun sa a wannan shafin nawa. Haka zalika wasu rubuce rubuce da zanyi na bangaren shawarwari, girke-girke, da wasu abubuwa masu amfani za'a iya samunsu kai tsaye a kan wannan shafin kuma a kyauta ba tare da biyan ko sisi ba. 

Allah shi bamu ikon kawo abinda zai amfani mutane da al'umma baki daya. Dawannan nake cewar ku kasance dani a yan wasu kwanaki masu zuwa dan haryanzu ina kan nazari da kuma koyar yadda za'a gudanar da wannan shafin bayan dawo wa daga tsohon shafin nawa. 
Share:

Tallata Kayanka

Guide Tricks Blog

Be With Me Technology

Popular Posts

About Me

My photo
Hey! I’m Muhammad Abba Gana, popularly known as AbbaGana, a blog Scientist by mind and a passionate blogger by heart fountainhead of Guidetricks, Duniyan Fasaha, Duniyar Yau, Hanyantsirah, Gidan Novels, Abba Gana Novels and Be With Me Technologies, I am twenty something year old guy from Jimeta, Adamawa State, Nigeria. I’m a Freelance writer, Information marketer, professional blogger, Web designer, Internet speaker, software Developer and also an author. I make living with my laptop and can work from anywhere I find myself (as long as there is a power supply and a reliable internet connection).