shafine da aka bude wa masoyan littatafan hausa wanda aka fi sani da hausa novel wanda ni Muhammad abba gana nake rubutawa dan wayar tare da fadakarwa ga mutane a yanayin da muke ciki.

Tambayoyi a kan yin talla a shafin Muhammad Abba Gana


Shin kana bukatar Tallata hajarka, Kasuwancinka ko kuma kana bukatar masu ziyartan shafinka na yanar gizo Hakika Allah ya sa kayi dace. shafin Muhammad Abba Gana shafine wanda zai taimaka wa kasuwancika ko hajarka karbuwa wajen mutane fa ke fadin Duniya gaba daya.

Mutane dubu ashirin zuwa talatin ke ziyartan shafin Muhammad Abba Gana a kowace waye wan gari saboda inganci shafin da kuma yanda ake tafiyar dashi. Hakika in aka tallata hajarka a shafin Muhammad Abba Gana dubannin mutane ne zasuga wannan hajar taka daga kasashe daban daban.

Mukan amshi hotuna na hajarka, kasuwanci kodai abu maka mancin haka in har bai saba wa dokokin wannan shafin ba mukan kuma karbi rubutu da kukayi na tallata haja ko kuma kasuwanci sannan mu sanyashi a cikin shafin Muhammad Abba Gana.

Ta yaya zan tuntubi Jami’an Shafin Muhammad Abba Gana da tambayoyi a kan tallace-tallace da kuma adadin kudin Talla a Shafin Muhammad Abba Gana?

Domin Karin bayani Za,a iya tuntubanmu ta wayannan hanyoyin:

Kira, sako ko kuma whatsapp: +2349039016969
Email Addreshi: [email protected]

Ko kuma ta hanyar cika wannan akwatin


 Cikakken Suna*
Email  Addreshi*  Sako *Shin kuna sha'awar saka tallaka a shafin Gidan Novels? Latsa nan domin karin bayani (INGILISHI):


  Tallata Kayanka

Guide Tricks Blog

Be With Me Technology

Popular Posts

About Me

My photo
Hey! I’m Muhammad Abba Gana, popularly known as AbbaGana, a blog Scientist by mind and a passionate blogger by heart fountainhead of Guidetricks, Duniyan Fasaha, Duniyar Yau, Hanyantsirah, Gidan Novels, Abba Gana Novels and Be With Me Technologies, I am twenty something year old guy from Jimeta, Adamawa State, Nigeria. I’m a Freelance writer, Information marketer, professional blogger, Web designer, Internet speaker, software Developer and also an author. I make living with my laptop and can work from anywhere I find myself (as long as there is a power supply and a reliable internet connection).