WAYE SANADI 1??
WAYE SANADI?
1
MUH'D*ABBA*GANA
09039016969
www.abbagana.pun.bz
Misalin karfe sha biyu na ranar lahadi mama ta nufi gidan alhaji mukhtar dake unguwar dorayi.Dan Allah malam ina son ganin mai gida hajiya zuwanki wajen nan uku yana kin fitowa ni gaskiya na gaji da zuwa kiranshi dan Allah.dana ka taimaka min wallahi in dai bai fito ba daga yau bazan kara zuwa ba yayi cikin gidan yana shiga can ya dawo kinyi sa'a yana zuwa to na gode nafi minti goma kan ya fito har nayi tunanin tafiya na hango fitowarsa yana cikin yana batsuwa ya karaso wajen.yau kuma da me kika zo? bbu abin da naxo maka dashi sai alkairi Alhaji ka dubi girman Allah ka tausayawa rayuwata rakiya kuma ka tuna kaunar da ka kewa rakiya har kai mata mugun sakamako kinfa malama ya isheki ni da kuke so ku cuceni ku batan suna ku zubar min da mutunci sannan ku raina hankali magajiya kar ki dauke ni wanda bai san me yake ba in baki sani ba ki sani in kuma kin manta in tuna miki ni din cikakken likita ne wanda yasan meye ke na riga na saki yarki ba aure a tsakaninmu sannan kizo min da batun tana da ciki har na tsawon wata uku yau duka rabuwarmu wata biyu ya akayi ciki a jikinta har na wata daya ban san dashi ba? to wallahi magaji yau shine maganata dake ta karshe duk ranar da kika kara zuwa nan gidan sai nasa police sun kameki maza ki fice daga nan yar ku taje tayi abin kunya ana so a likan daman can na aura bisa tsatsayi yanzu kuma Allah ya rabamu,kuke neman doran masifa ya juya ciki hajiya kiyi hakuri in har kuna da gaskiya komai daren dadewa zata bayyana na gode ta juya zata tafi ya zaro naira dari ya bata.WANE NE DR MUKHTAR?
Dr mukhtar isah, haifaffen garin kano ne cikin unguwar yakasai su hudu mahaifinsu suka haifa binta da lamratu sai kuma sadiya sannan shi dan auta dukan su sunyi aure har ma sun aurar da ya'yansu sun sami jikoki shi ka daine Allah bai bashi haihuwa ba Allah ya zuba masa son yaya yayi aure aure da dama duk dan ya samu haihuwa amma shiru yana zaune a dorayi da matansa biyu,hajiya zuwaira da hajiya saratu yana yawan karbar yayan yan uwansa ya rike amma rikon baya zuwa ko ina saboda makircin matansa ana cikin haka ya hadu da rakiya bafula ta nace suna zaune a fanshekara,a salinsu yan gongola ne rakiya yarinya kyakkyawa dr mukhtar ya nuna mata ra'ayinsa nasan ya aureta ka ba a sha wata wahala ba, ta amince nan da nan magana ta kankama har takai batun aure sai dai tun shigarta gidan bata taba farin ciki ba koda na minti daya ba,
MUHD*ABBA*GANA
Abbagana hausa novels @ facebook.
wow tnxs
ReplyDeleteAllah ya biya muna jiran karashi
ReplyDeleteA Dadi Anayi Sai Gaskiya Godea Marar Adadi.
ReplyDeleteAllah kara basira
ReplyDeletetank you
ReplyDeletetank you
ReplyDeleteAllah ya biya
ReplyDeletemore grease to your elbow
ReplyDeletegsky litafin yayi dadi wlh Allah yakara budi da basira
ReplyDeleteAllah ya kara basira
ReplyDeleteAllah ya kara basira
ReplyDeletegodiya mai yawa
ReplyDeleteNa gode
ReplyDeleteALLAH YABIYA MUHAMMAD ABBA GANA
ReplyDeletelittafin yana da dadi
ReplyDeleteYayikyau
ReplyDeleteThank u sumac
ReplyDeleteallah yabiya
ReplyDeleteagsky muna karuwa da kai Allah yakara bsr
ReplyDeletegaskiya litaffanka suyi kuma ina jidadi su sannu da kokarin ni sabon shigane don waye sanadi shine farko litaffin ka da nafara karantawa
ReplyDeletegaskiya litaffanka suyi kuma suna bada ma ana
ReplyDeleteAllah ya kara basira
ReplyDelete