KISHIYA ABOKIYAR ZAMA CE. BA ABOKIYAR GAABA BA: * Idan wani abu ya sameki (Nakuda, rashin lafiya, ko wani abun) kafin 'Yan uwanki su zo, ita zata fara kulawa dake. * Zata yiwa yaranki wanka da wanki, ko kina nan ko ba kya nan. * Ita zata yiwa Mijinku da 'ya'yanku girki ta kula dasu alokacin da kike da lafiya, ko kike jinya. * Ranar da baki da lafiya (haidha), ita zata debe ma Mijinku kewa. * Ita ce babbar Qawarki, abokiyar zamanki, abokiyar shawararki, kuma babbar Makwabciyarki. DON ALLAH KU 'MATAN ZAMANI wai me yasa kuke QIN KISHIYA NE???
WAI ME YASA???
Hey! I’m Muhammad Abba Gana, popularly known as AbbaGana, a blog Scientist by mind and a passionate blogger by heart fountainhead of Guidetricks, Duniyan Fasaha, Duniyar Yau, Hanyantsirah, Gidan Novels, Abba Gana Novels and Be With Me Technologies, I am twenty something year old guy from Jimeta, Adamawa State, Nigeria. I’m a Freelance writer, Information marketer, professional blogger, Web designer, Internet speaker, software Developer and also an author. I make living with my laptop and can work from anywhere I find myself (as long as there is a power supply and a reliable internet connection).
KISHIYA BUHUN KAYACE AII
ReplyDeletemaisa kika ce haka??
ReplyDeletekai!! ina kishiya ba abun so bane ko ta ya ma
ReplyDeletekishiya ba abar zama bace
ReplyDeleteBa dukkan su ke da wannan halin ba
ReplyDeleteBa kishiyar ake guduba halinta ake gudu
ReplyDeleteSalamun alaykum pls can u kindly add me in your group here is my no (+491746076805). Tank u,
ReplyDeleteNi agaskiya banga aibin zama d kishiyaba idan ga adalci a tsakin mai gida
ReplyDeletehaka ne kam halin ne abun gudu
ReplyDeleteKishiya In Zama Yayi Dadi Da Ga Mijine In Ba Dadi Nanma Da Ga Mijine Don Haka Maza Kuji Tsuran Allah Ku Kwatanta Adalci.
ReplyDeleteGaskia kam muna santa amma inhalinta me kyaune,wasu matsalar mijine,wasu kuma kawaye ke zuga da kindauka kinzama sorry,dan allah yar uwa kiriketa tsakani ga allah da zucia 1,intaimiki sharri sakamata da alkhairi,allah natare dake,kama allah,mijinki,yan uwansa da naki da nata,kireke gaskia kome za ayimiki kiyi hkr kizauna,inba dunia akwai lahira sakamakonki yana can.daga mrs.lawan insha allah
ReplyDeleteABOKIYAR ZAMACE
ReplyDelete