shafine da aka bude wa masoyan littatafan hausa wanda aka fi sani da hausa novel wanda ni Muhammad abba gana nake rubutawa dan wayar tare da fadakarwa ga mutane a yanayin da muke ciki.

Friday, 15 April 2016

SIRRIN ZAMA DA MIJI 6

sirrin-zama-da-miji.jpg

SIRRIN ZAMA DA MIJI

{KASHINA 6}

(KIYAYE GANINSA)

BY

MUHD*ABBA*GANA 09039016969

yana da kyau mace ta kiyaye ganin mijinta ma'ana tayi kokarin kawar da duk wani abu da zai bata masa rai koda a dakine ko kuma a gidan kodai a jikinta. ko kuma a sutura ne yin haka shine zai sa miji ya kara sakin jikinsa da matarsa kuma ta zama wacce ta san halin da mijinta yake ciki na bacin rai ko farin ciki har izuwa biyan bukatarsa da ita.

Share:

0 comments:

Post a comment

pls drop down your comment......
dan Allah ku ajiye comment.

Tallata Kayanka

Guide Tricks Blog

Be With Me Technology

Popular Posts

About Me

My photo
Hey! I’m Muhammad Abba Gana, popularly known as AbbaGana, a blog Scientist by mind and a passionate blogger by heart fountainhead of Guidetricks, Duniyan Fasaha, Duniyar Yau, Hanyantsirah, Gidan Novels, Abba Gana Novels and Be With Me Technology, I am twenty something year old guy from Jimeta, Adamawa State, Nigeria. I’m a Freelance writer, Information marketer, professional blogger, Web designer, Internet speaker, software Developer and also an author. I make living with my laptop and can work from anywhere I find myself (as long as there is a power supply and a reliable internet connection).