WAYE SANADI?? 2
WAYE SANADI?
2
MUH'D*ABBA*GANA
09039016969
www.abbagana.pun.bz
in ka ganta cikin farin ciki to tana tare da mijinta ko kuma ta shiga cikin yan uwa kullum tana daki a takura dai dai da mahaifiyarta basa zuwa har tsahon wata bakwai yau ta fito tana faman kwara amai,hajiya saratu tana kicin tana hangenta tayi saurin fitowa tana kwallawa hahiya zuwaira kira tayi saurin fitowa suka tsaya akaina ke baki da lafiya kike kwara amai? suka yi min tambayar cikin tsawa nayi saurin dago kaina ina kwalla shegiya kin zuba mana ido kamar aljana muna tambayarki cikin sarkewar murya nace zuciyata ce take tashi inji dai naci abu sai ya dawo ba kuma bana jin dadin jikina to kin gayawa alhaji? na gigiza kai to bakar munafuka saura ki gaya masa wallahi sai mun yankaki (auxubillahi) ta juya tana kallon hajiya saratu kin san ba muga ta zama ba ki shirya mu fit ko masan mafita wani azababbin rankwashi naji a tsakiyat kaina kaune ki bamu waje makira bayan kwana biyu ina zaune a dakina naji muryar Alhaji yana kwallan kira da sauri na mike na fina yana tsaye sai faman huci yake na tsugun gaban alhaji gani" bai ce kala ba ya hurgun farar takarda jikina ta mace ki tashi ki tafi bana son ganinki takadar sakice,na sake ki saki uku fice min da gani" ina kuka na dago alhaji me ya faru wani abu nayi maka? get out yafada yana huci bana sonki,bana kaunarki bana kaunarki na sake ki bana son ganinki,tashi daga gabana ko nayi ball dake a,a alhaji hayaniyar me kuka wani abu tayi maka? zuwaira bana kaunar yarinyar ban ta bar gidan nan ya juyo yana kallona wallahi na baki mintu biyar in har baki fita ba sai na kira police sun fita dake ya juya ya koma dakinsa,to bakar ashana sai a mike a fita fidan nan yafi karfinki sai a koma tallar nono da fura ta juya ciki tana dariya ina kuka na koma dakina na hada kayan sawata da yan kudina na fito ina share idona nayi sa,a mai gadin baya nan ya tafi kai hajiya saratu unguwa na fita daga gidan ina fita daga layin na samu adai-daita sahu ban tsaya wani yin ciniki dashi ba na shiga muka tafi har cikin unguwarmu ya kaini na zaro kudi na miki masa hajiya nawa zan dauka? rike kawai nace da shi na shiga wajen mahaifiyata ina zuwa na fada jikinta ina kuka tana ta tambayar lafiya amma nayi shiru sai da nayi kuka na gaji sannan na gaya mata abin da ya faru to me abin kuka in dai kin san babu abinda ki kayi masa wallahi bbu abin da nayi masa to shi kenan"
MUHD*ABBA*GANA
Abbagana hausa novels @ facebook.
more grease to your elbow, thank you
ReplyDelete151525
ReplyDeletesannunki da kokari, dagajin farkon novel din nan zai yi dadi, pls adinga yi kullum. Allah yakara basira
ReplyDeleteAdade Anayi Sai Gaskia Allah Ya Bia
ReplyDeleteAllah kara basira
ReplyDeleteAllah saka da alkairi
ReplyDeletetank you
ReplyDeletemuna jin dadin littafanka Allah kara basira
ReplyDeleteameen @maman arfat,
ReplyDeletetank u
ReplyDeletegsky kina kokari
ReplyDeleteAllah ya biya
ReplyDeletemore grease to your elbow
ReplyDeleteAllah Yasaka Da Alkhairi
ReplyDeleteGood night friends
ReplyDeleteAllah yakara fasaha
ReplyDeleteKin hadu da kishiyoyi makirai
ReplyDeleteAllah yakara basira,da kuma Allah ya biya
ReplyDeleteTnx dan Allah a ina xan sami na part 3 wlhy na dade ina nema
ReplyDelete