WAINAR HANTA
abbagana.pun.bz
ABIN BUKATA
Hanta Magi Gishiri Kori Albasa Tumatur Kwai Man gyada Kayan miya
HADI
Xamu tafasa hanta da gishiri da albasa idan ya dahu, sai mu daka ta da turmi, idan ta daku sai mu kwashe, sai mu kawo markadan mu kamar cokali biyu na miyan ki xuba kisa magi da gishiri da kori sai ki tafasa kwai ki yanka albasa da dan attarugu sai ki hada ki juya sosai to sai ki dora man ki a wuta ki fara xuba wannan kullin akan tiran kamar yadda akeso soya wainar fulawa idan kin gama sai ki kwashe. misali:-Anta daya magi uku kwai uku kayan miya biyar kori 1/2 cokali
www.abbagana.pun.bz
Tnxs
ReplyDeleteJazkul lahu khayran
ReplyDeleteJazkil lahu khayran
ReplyDeleteMun gode sosai
ReplyDeleteThanks
ReplyDeleteThanks
ReplyDeleteTnx
ReplyDeleteKai alhamdulillah
ReplyDeleteKai alhamdulillih
ReplyDelete