shafine da aka bude wa masoyan littatafan hausa wanda aka fi sani da hausa novel wanda ni Muhammad abba gana nake rubutawa dan wayar tare da fadakarwa ga mutane a yanayin da muke ciki.

Tuesday, 12 April 2016

SIRRIN ZAMA DA MIJI 5

sirrin-zama-da-miji.jpg

SIRRIN ZAMA DA MIJI

{KASHINA 5}

(KAUNAR MIJI)

BY

MUHD*ABBA*GANA 09039016969

yazo a cikin hadisi cewa "matayen ku wadanda suke matukar kaunarku anan duniya sune matayen da zaku zauna dasu a cikin aljannah (mallam ammafa sai aiki mai kyau) kuma a nan soyyaya sifface ta yan matan aljannah don haka ko anan duniy managartan mata ne kawai zaka ga suna nuna w mazansu soyayya domin mafi akasarin wasu matan suna ganin idan wai suka nuna wa mazansu kauna ai sun zubar da ajinsu, kuma wai sai na miji ya raina su. wannan wani rashin tunanine da kuma rashin ilimi ne da yayi wa wasu matan yawa, domin yazo a cikin wani hadisi cewa: idan miji ya kalli matarsa yayi farin ciki da wannan kallon to wannan matar zata kasance a cikin mafifitan mata a lahira" to yaya kuma a matsayin ita matar da take nunawa mijinta kauna tare da faranta masa? amusulun ci ana so mace ta dauke hankalin mijinta ta hanyar dadada masa domin kar ya fita waje matan banza su dauke hankalinsa. abin da ya sawwaka kenan Allah baku ikon gyarawa, ameen naku har kullum har abada jikan marubuta muhd abba gana

Share:

0 comments:

Post a comment

pls drop down your comment......
dan Allah ku ajiye comment.

Tallata Kayanka

Guide Tricks Blog

Be With Me Technology

Popular Posts

About Me

My photo
Hey! I’m Muhammad Abba Gana, popularly known as AbbaGana, a blog Scientist by mind and a passionate blogger by heart fountainhead of Guidetricks, Duniyan Fasaha, Duniyar Yau, Hanyantsirah, Gidan Novels, Abba Gana Novels and Be With Me Technology, I am twenty something year old guy from Jimeta, Adamawa State, Nigeria. I’m a Freelance writer, Information marketer, professional blogger, Web designer, Internet speaker, software Developer and also an author. I make living with my laptop and can work from anywhere I find myself (as long as there is a power supply and a reliable internet connection).