shafine da aka bude wa masoyan littatafan hausa wanda aka fi sani da hausa novel wanda ni Muhammad abba gana nake rubutawa dan wayar tare da fadakarwa ga mutane a yanayin da muke ciki.

Sunday, 10 April 2016

BANA KAUNARKA!!! 45

bana-kaunarkajpg.jpg

BANA KAUNAR KA!!! 45 MUHD-ABBA~GANA

--------------------------------------------

wani irin azababban son sa naji ya mamaye duk ilahirin jikina rankwafowa yai ya hura min iska na lumshe ido ina budewa naga yasha mur wamman matar ko ince wannan yarinyar ta riko hannunsa tace my king wacece wannan? yace wannan itace kanwata wahida,wahida ga antinki matar yayanki sunanta zee baby,na kalleta wani irin azababban kishinta ya taso min na maida kallona ga mahida ita kuma ni take kallo na mike ina shirin barin falon ,haidar ya fito wani tsalle ya daka ya rungumi shahid bom boy wannan wacece? inji small boy matatace sunanta zainab yanzu da gaske bom boy kayi aure? wallahi nayi aure na kuma aure ta a legas. ya jawo ta jikinsa beby zo muje muyi wanka wahida kawo mana abinci na dauki makullin motata na ce me zai hana ku ku dauka ko kuma ku tsaya kuci na fice wata a mota na kifa kaina innalillahi wa inna ilaihi rajiun me yasa na cuci kaina na zalinci kaina na munafurci kaina me yasa haka ta faru shahid me yasa kai min haka tabbas zuciyata na kaunarka halin kane bana so me yasa kayi aure alhalin kasan muna son juna wayyo ni wahida ya zanyi in nunawa bom boy ina sonsa da wanne baki zan shaida masa alhalin na fada masa bana kaunarsa wallahi ina kaunarka ina sonka shahid kaine ruhin rayuwata ka taimaka min ka saki matarka a saura mana aure muyi rayuwa.

Abbagana hausa novels @ facebook.

www.abbagana.pun.bz

Share:

2 comments:

  1. IMAM IBNKATHEER ZULQARNAYN10 April 2016 at 10:59

    Hmmmn.kadan kika fara gani knan....va wulakanci vah.....muje xuwa

    ReplyDelete
  2. Imam Ibnkatheer11 April 2016 at 00:55

    Tnka u,pls muje xuwa broz,katta kwana

    ReplyDelete

pls drop down your comment......
dan Allah ku ajiye comment.

Tallata Kayanka

Guide Tricks Blog

Be With Me Technology

Popular Posts

About Me

My photo
Hey! I’m Muhammad Abba Gana, popularly known as AbbaGana, a blog Scientist by mind and a passionate blogger by heart fountainhead of Guidetricks, Duniyan Fasaha, Duniyar Yau, Hanyantsirah, Gidan Novels, Abba Gana Novels and Be With Me Technology, I am twenty something year old guy from Jimeta, Adamawa State, Nigeria. I’m a Freelance writer, Information marketer, professional blogger, Web designer, Internet speaker, software Developer and also an author. I make living with my laptop and can work from anywhere I find myself (as long as there is a power supply and a reliable internet connection).