shafine da aka bude wa masoyan littatafan hausa wanda aka fi sani da hausa novel wanda ni Muhammad abba gana nake rubutawa dan wayar tare da fadakarwa ga mutane a yanayin da muke ciki.

Saturday 17 September 2016

TANA TARE DANI 76......

tana-tare-dani.jpg TANA TARE DA NI... PAGE 76 BY MIEMIEBEE Hannunsu ta had’a tana murzawa a hankali, “I’m ready Habeebi.” Har yanzu ya kasa yarda, “Flower are you sure?” Kai ta gyad’a “I am Habeebi.” “No kawai fad’a kike Flower kinbar tsoro na?” D’an dariya ta saki “tsoronka? Aini bana tsoronka.” “Are you sure?” Ya sake tambayarta yana d’age mata gira d’aya. “Bakiya tsoro kar nayi destroying naki na saki kuka?” “Kukah! Adalilin me zanyi kuka ko ka manta am not a virgin” bata jira ya sake magana ba ta jawo sa ya fad’a jikinta ta cigaba da kissing nasa yana meh mayar mata da martani, hannu ya mik’a yayi switching off wutan d’akin. (Ba halin d’auko rahoto se Fans suyi hak’uri. LOL) Chan de na d’anji k’aran Fannah ai bada jimawa ba ta soma ihu tun tanayi kad’an kad’an zafin ya fara mata yawa. Ko Habeebi da Babyn ma babu yanzu. “Anas I’m not ready dan Allah kabari wallahi I am not wasa nake maka I don’t mean it kabari please.” Ko kad’an Anas be saurara mata ba dan kuwa gabad’ai ya riga yafita daga hayyacinsa. “Wayyoo Allah Mami!! Anas zaka kasheni wallahi I’m not ready please I’m sorry” se hawaye shark’af shark’af take. “Mr. Fauzi please kadena dan Allah kayi hak’uri barin sake forcing naka cin tuwo ba na tuba dan Allah!!!” Ba kalan suratan da Fannah batayi ba a daren ranan, tana me ma Anas rok’an duniya amman ko kad’an Anas be saurara mata ba seda ya gamsu tukunah, anan ne ma yasoma jin sautin kukan datake ta rerawa a hankali tsabagen yadda k’arfin jikinta ya k’are a shurin Anas data tayi, dande bata da faracu ne da Anas yasha yak’ushi kam. Matso ta gam yayi ajikinsa wane za’a k’wace masa ita se kissing gashinta yake yana suburbud’a mata albarka. Har a yanzu sarkin kukan datace she is ready bata bar kuka ba haka yata bubbuga bayanta har seda yaji nauyinta a jikinsa ya dad’u tabbacin tayi bacci kenan se anan shima ya samu yayi baccin. Asuban fari ya tashi a hankali ya raba jikinsa da nata sannan ya fad’a bathroom yayi wankan sunnah tare da d’auro alwala ya had’a mata warm wata cikin jacuzzi sannan yafito bayan yasa jallabiyansa ya koma ya zauna gefen Fannah dake ta bacci har a yanzu, fuskarta duk jirwayen hawaye murmushi sosai wanda ya sake lotsar da dimple nasa had’e da k’ara masa kyau ya sakar se anan kalamunta suka fara masa yawo akai. “Flower” yayi wispering a kunnenta a farko bata bud’e idanunta ba se a karo na biyu. A hankali ta soma bud’e idanun nata har tagama bud’esu, kyakkyawar fuskar Anas ne yasoma mata sallama pillow taja ta kare fuskarta. D’an murmushi ya saki. “Flower good morning.” Nanma bata tanka saba, daya gwada sa hannunsa cikin blanket d’in kuwa setayi sauri ta tattara ta mammanne a jikinta. “Flower tashi kiyi warming jikinki kinji? Bamuyi Sallah bafah.” Nanma shiru. “Flower baraki min magana ba?” Nanma shiru. “Seda fa na fad’a miki I’m a Lion kika ce you are still ready yi hak’uri ki tashi.” “Toh ai daga baya nace maka kabari I’m not amman kak’i ji na.” “I’m sorry toh yi hak’uri ki tashi.” “Naji excuse me in nagama komai zan kiraka.” “Are you sure barakiyi needing assistance d’ina ba?” “Eh kafita please.” Hannu yasa ya cire pillon data rufe fuskar nata dashi “kabani” ta fad’a idanunta a rufe kamar wacce zatayi kuka. Peck ya manna mata a goshi “I love you Flower” k’in replying nasa tayi seda taji ya fita sannan ta bud’e idanun nata sewani tura baki take kayanta dake a k’asa ta d’aga tasa a kasalance sannan ta gwada tsayawa sam takasa da k’yar d’in k’yar tana dafe-dafe ta isa bayin ta shiga, ruwan daya tanadar mata ta gwada shiga nanma se k’ananun ihu take sakarwa sam ta kasa shiga, zama tayi a gefe guda tana kuka ita ta d’au ai tunda this is not her first time barataji komi ba ai duk laifin Mami ne data sani gaba tariga bani wasu jik’e-jik’e. Anas dake tsaye bakin k’ofar d’akin yana jirarta daman yasan ba abin arziki Fannah zatayi ba jin shiru yasa kai ya shiga. D’akin ya duba be ganta ciki ba chan yaji sautin kukanta a bayi da hanzari ya k’ariso bakin k’ofan. “Flower why are you crying?” Tana jin muryarsa ta share hawayenta tare dayin kum da baki. “Flower meya faru? In shigo?” “A’a karka shigo dan Allah.” “Toh kinyi wankan?” Data kalli jacuzzin seta sake b’arkewa da kuka dan batajin zata iya shiga wai ruwan yamata zafi. Take Anas ya bud’e k’ofar ya shiga. Baya ta juya masa da wuri “Anas ka fita banaso ba kyau dan Allah ka fita” ko sauraranta beyi ba ya d’agata chak kamar ‘yar Baby ya tsunduma ta cikin jacuzzin, zafi sosai taji ta sakar da wani erin k’ara tare da matsesa jikinta gagam ta riqesa tak’i sakesa seda jikinta yasaba da ruwan d’umin tukuna. A kunyace ta sake sa ta soma kare k’irjinta tana kallon k’asa. “Zakiyi wankan ko in miki?” “Anas wani erin magana ne? Taya zakamin wanka ni ka fita dan Allah banaso.” “Anas kad’ai yau ba Baby ba Habeebi bakuma Lion?” “Ai kafi Lion mugunta Hyena ne kai nikam kafita min.” Murmushi sosai yakeyi “kiyi sauri ina jiranki” yana kaiwa nan ya fice. Binsa tayi da kallo sannan a hankali tasamu tayi wanka tayi alwala tafiya d’ai d’ai takeyi har tafito. Zaune ta tarar da Anas kan gado tafiyarta tayi k’ok’arin daidaitawa amman sam ta kasa dan zogin da takeji, miqewa yayi ya k’ariso da ita kan gadon ya zaunar da ita tare da d’auko mata lotion nata. “Baby me zakayi?” “Shafa miki.” “A’a nikam banaso zanyi abina dakaina” hannu tasa ta karb’e. Kallonta kawai yake seda yabari tasa man a hannunta sannan ya kama ya kwashe man kafin tayi magana ya fara shafa mata man. “Anas kabari its embarrassing.” “Dan ina shafawa Flower na mai shine abin kunyan?” “Eh mana” ta gyad’a masa kai. Bayan daya gama shafa mata ta masa godiya sannan ta mik’e tasa wata simple doguwar riga bak’a. Suna idar da Sallah suka koma suka kwanta se anan tayi noticing chanza bedsheet da Anas yayi. “Habeebi kai ka canza bedsheet d’in?” “Yes Flower” ya amsata lokacinda yake kwantar da ita kan k’irjinsa. “Dama ka iya changing bedsheet?” Murmushi kad’an yayi “meh kika maidani ne wai Flower?” “Ajebo mana, ajebon da be iya komai ba ma.” “Nine ban iya komai ba?” “Eh mana toh me ka iya?” “Na iya sa Flower kuka, na iya changing bedsheet and na iya girki.” “I agree with number two amman ban yarda da number one and three ba dan ni baka sani kuka ba” “LOL aikua harda majina ma nasaki” “Hyena kawai” “Ko baki yarda ba yanzu in sake saki wani kukan?” bugu takai masa a k’irji “mugu kawai” dariya sosai yake “when will you be ready next?” “Ready? Chab! wallahi na tuba ba ruwana dan Allah kar ka sake” “LOL Flower bade tsoro ba karki damu barin k’ara ba, I will suprise you today zan mana breakfast, me kuka kawai. Anas I’m not ready wayyo Mami” ya kwaikwayeta yana dariya. “Mschw! Seka tayi ai” nan ta tashi daga jikinsa takoma k’arshen gadon tare da juya mai baya. Pillonsa ya matso kusa da nata “nikam ka koma wajenka kabarni inji da abinda ke damu na.” “Meke damunki Flower?” “Bansani ba ai kafini sani Hyena kawai.” “Flower nine Hyena?” Kai kawai ta gyad’a masa “toh Flower I’m sorry.” “Naji lets sleep toh” hanunsa ya zagaye ta cikinta ahaka suka koma bacci. 11:16AM A hankali ta bud’e idanunta juyawanda zatayi taga ba Anas kan gadon k’ok’arin miqewa tayi sede ta kasa dan wani pain da take feeling yanzu har fiye dana da. Kuka ta soma tana kiran sunan Anas ko kad’an be jita ba dake yana chan kitchen yana garnishing masu breakfast. Louisiana me rai da lafiya ya musu yana tsaye gefen microwave yana jiran time d’in yayi ringing. Singlet neda vest baqi sanye jikinsa. Wayar sa dake kan counter ne yasoma ringing yana kai dubansa yaga Flower da sauri ya d’aga kafin yayi magana yaji sautin kukanta. “Baby please kazo” ta fad’a cikin sautin kuka, microwave d’in ya kashe sannan ya fita a gurguje kwance ya sameta kan gado se hawaye take “Flower whats wrong?” Ya tambayeta cike da damuwa yana share mata hawaye. “Baby zafi.” “Zafi a ina?” “A k’asa na.” “Okay sorry kinji? Sannu kinason muje asibiti?” “Asibiti? Se muje mu cemusu meh? Munyi wani abu kajimin ciwo? Gaskia ni bara’ayi wannan kayan kunyan dani ba, just help me in miqe.” Murmushi sosai ya saki ya taimaka mata yakaita bathroom ya had’a mata warm wata sannan ya bata space. Bayan fitowanta ta shafa mai sannan ta sa wani babban vest tsayinsa iya guiwa, gashinta ya taje mata yamata packing dakansa sannan ya takota da kansa yakaita har dining sannan yayi kitchen ya ciro musu louisiana nasu tun anan k’amshin yasoma bugin hancin Fannah duk tabi ta k’osa taga meya girka. “Wow!” ta furta lokacin da ya ajiye abincin kan dining kallon reaction nata kawai yake sannan yayi serving nata tana kai baki taji dad’insa sosai. “Baby meh sunan wannan?” “louisiana” ya fad’a mata. “louisiana” ta nanata. “Akoi dad’i ba?” “Ba laifi.” ta sake kai wani bite bakinta. “LOL yafi wannan shirmen miyan kuka da kub’ewan da kikeyin.” “Be fi ba kawai de ba laifi amman kad’an k’ara min mana yayi kad’an.” “Kefa kikace ba dad’i akoi miyan kub’ewan ki sena miki reheating.” “Haba mana Baby kasani kuka jiya kuma ka hanani abinci yau?” “Bafa hanaki nayi ba Flower tuwon kine in kinaso in miki reheating.” “Toh banaso louisianan nakeso kuma shi zanci.” Nan ta miqa hannu ta d’aga tray d’in seda ta cinye kap kallonta kawai Anas yake yana adoring nata bayan data gama ya b’allo mata pain killers ya bata ta sha. ★★★★★ Haka rayuwa ta cigaba da kasancewa wad’annan masoya guda biyu Anas da Fannah. K’ara san junansu suke a kowani second kullum suna maqale da juna in Anas yana gida ba ruwansu da wani fad’a. K’imanin wata d’aya da sati biyu kenan yanzu koda Fannah taga period nata yayi missing bata kawo wani abu a ranta ba saboda daman haka yake mata atimes sede kuma yawan kasalan datake ji yanzu tun shekaran jiya da ta zauna se bacci kullum bacci. Da k’yar ta iya shirya Anas office yau se Allah Allah take ya tafi ta dawo ta kwanta haka kuwa bayan ta masa goodluck kiss ta rufo k’ofa ta dawo ciki ta baje se bacci ba ita ta tashi ba se kusan k’arfe d’aya nanma baccin be isheta ba dan de tasan zatayi girkin rana ne bayan tayi wanka tasa wani silky doguwar riga d’inkin booboo. Powder kad’ai ta shafa ta shiga kitchen sam batasan mezata girka masu bama parlour tafito se hamman yunwa da bacci take tayi. Fridge ta dosa ta bud’e taciro ragowar kazan da Anas yaci ya bari jiya, shi ta k’arasa sannan ta kora da ruwa amman sam seji take kamar bataci komai ba tana kurb’an fanta akai kawai seta jiyo amai guest toilet ta nufa a gurguje tariga kwararo amai wane zata harar da kayan cikinta bayan ta gama ta wanke bakinta abin tausayi tayi alwala sannan tayi Sallah, rashin sanin mezata dafa musu har yanzu yasa ta kira Anas. “Halo Baby” tayi maganan cikin wani erin kasalaccaccen murya. “Flower are you okay?” Ya tambayaeta cike da damuwa. “Eh meh ka gaka?” “Your voice sounds not okay.” “Babu karka damu nace me zakaci yau I can’t think of anything.” “Flower cook anything kinji? Karki damu I’ve got to go inada meeting I love you.” “I love you too” ta katse. Duban agogo tayi taga 10 minutes to 2 “barin d’an mik’e zuwa 3 haka se in dafa masa ko spaghetti.” tace da kanta. Throw pillow taja ta miqe kan 3 seater anan tasamu ta kwanta ba ita ta tashi ba 3:10PM brushing kad’ai tayi ta fad’a kitchen da wurwuri ta had’a markad’an ta aza kan gas nanma tana girkin tana kwanciya ahaka har tasamu tagama had’a komi sauran jiran nunansa kad’ai ta juye a flask ganin tagaji da tsayuwan ta dawo dining taja kujera ta zauna chan ta aza kanta kan table d’in aiko daga nan bata sake sanin ina take ba ruwan abinci kam har ya shanye Fannah batazo ta sauk’e ba da kad’an kad’an girki ya fara k’onewa duk anan bataji ba. 4:10PM Anas ya dawo gida tunda ya bud’e k’ofar yafara jin warin k’onuwan abu ko jakansa be ajiye ba ya nufa kitchen yayi turning off gas d’in se anan ya ga Fannah dake kwance a dining area tana sharb’an bacci. “Flower” yayi tapping nata anan ma bata tashi ba seda ya matso kusa da ita yakira sunanta cikin kunnenta sannan firgit ta tashi. “Ya Salam! Abincin ya k’one Baby sannu da zuwa” takama hanyan kitchen kenan ya rik’o hannunta tare da dawo da ita baya. “Baby ka sakemin hannu please abincin is burning.” “Na riga na kashe gas d’in Flower.” “Huh! Ya k’one koh?” Kai ya gyad’a mata. “Ya Salam! Habeebi I’m so sorry bansan meke damuna ba tun shekaran jiya banida aikin dayafi bacci yanzu me zakachi? Kuma kanajin yunwa koh? Tsaya ko indomie ne in dafa maka I’m sorry kaji Habeebi.” “Calm down Flower karki damu banajin yunwa naci abinci a meeting d’in da mukayi.” “Habeebi are you sure?” “Yes Flower, kinsan bakida lafiya kuwa?” “Mesa kace haka?” Ta tambayesa “You are weak Flower meke damunki?” “Baby babu bacci kawai nakeji.” “Akoi tell me.” “Seriously babu kawai amai kad’an nayi d’azu shid’inma nakega saboda gas dake cikin fantan dana shan ne, muje ka huta kaji?” Nan ta ja hannunsa sukayi d’aki bayan ta tayasa ya rage kayan jikinsa ta mik’e gado ta kwanta se bacci, bece da ita komai ba se 4:30PM ya matso kusa da kunneta yayi whispering. “Flower kinyi Sallan La’asar?” Cikin baccin ta amsa sa “banyi ba amman zanyi.” “Se yaushe?” “Yanzu” ta amsa sa. “Then tashi” haka da k’yar ya tada ta tayi alwala tayi Sallah kasancewar shi ya idar tun a office nanma tana idarwa ta koma baccin jikin Anas se basa yake Fannah ba lafiya ba tun shekaranjiya yake monitoring moves nata ba aikinta se bacci ga wani kasalan da take yawan ji. Toh meneh? Kode sleeping sickness ke damunta? Nide Miemie nace ciki ne ya kukace masu karatu...??? © MIEMIEBEE
Share:

6 comments:

pls drop down your comment......
dan Allah ku ajiye comment.

Tallata Kayanka

Guide Tricks Blog

Be With Me Technology

Popular Posts

About Me

My photo
Hey! I’m Muhammad Abba Gana, popularly known as AbbaGana, a blog Scientist by mind and a passionate blogger by heart fountainhead of Guidetricks, Duniyan Fasaha, Duniyar Yau, Hanyantsirah, Gidan Novels, Abba Gana Novels and Be With Me Technologies, I am twenty something year old guy from Jimeta, Adamawa State, Nigeria. I’m a Freelance writer, Information marketer, professional blogger, Web designer, Internet speaker, software Developer and also an author. I make living with my laptop and can work from anywhere I find myself (as long as there is a power supply and a reliable internet connection).