shafine da aka bude wa masoyan littatafan hausa wanda aka fi sani da hausa novel wanda ni Muhammad abba gana nake rubutawa dan wayar tare da fadakarwa ga mutane a yanayin da muke ciki.

Saturday 17 September 2016

TANA TARE DANI 71......



TANA TARE DA NI... PAGE 71 BY MIEMIEBEE Kai yake kad’awa cike da tashin hankali a yayinda zuciyarsa tak’i amince masa da abubuwan da Fannah ta fad’i masa, hawaye yake sosai abin tausayi sam yakasa koda bud’e baki yayi magana because of how shocked he is. Ina ma ace ba’a tab’a qaddara masa wannan rana ba, mesa se Flowersa? Nufi kenan itace yarinyar data ta had’asa da Allah karya mata abin amman ya mata? Just how much pain have he made her gone through? Itace yarinyan datake fito masa kullum a mafarki tana ce masa _TANA TARE DA SHI_ there’s nomore denying Fannah ce yarinyar mesa betab’a noticing nata ba? Why? Sede a sosai yanajin yatab’a saninta wani wajen amman baya iya tunawa. Da k’yar bakinsa ya iya bud’uwa cikin wani irin murya cike da nadama yace “Fannah... Fannah I... I’m so so sorry dan Allah kiyi hak’uri Fannah kece yarinyan kece ita, kece yarinyan danayi taking advantage naki Fannah bansan ta ina zan soma baki hak’uri ba, raping naki danayi shine BABBAN KUSKUREN DANA TAFKA (littafin rash kardam) if only I can tell you how sorry I am danayi. I’m sorry for everything that I’ve done, I’m sorry for breaking you precious heart. Fannah barin iya baki hak’uri ba tun rananda abin ya faru nasoma living a life full of guilt tun daga ranan nakasa samun sukuni kullum cikin tunani da mafarkin ki nake. Fannah please karki tafi ba’a cikin hankali na na aikata abinda na miki ba I was drunk that evening takaicin abinda Ummimi ne duk ya sani I needed someone to blame it on sekuma Allah ya kawoki path d’ina. Fannah wannan k’addaran ba naki kad’ai bane I know you’ve suffered morethan alot amman kisani nima I did wallahi I will do everything I mean everything inga kin yafemin. Fannah I was just 18 nayi wrecking naki I was young and stupid kema kinsani barin tab’a aikata abin danayi da a baya ba yanzu, kisani ba’a son raina na rabaki da martabarki ba, Fannah ba’a son raina na rabaki da Ahmad, kamar yadda ba’a son raina nasa Baba yakamu da ciwon dayake fama dashi ba dakuma saku barin ‘yan uwanku a Bama. Fannah kece yarinyan danayi spending shekara da shekaru ina nema saboda in nemi gafararta...” Matsowa kusa da ita yayi ganin zatayi baya ya dakatar da ita sake sauk’a yayi kan guiwoyinsa ya ajiye duk wani girman kai da feeling nasa a gefe. A raunane ya d’ago idanunsa ya azasu kan kumburarren fuskarta da hawaye ke ambaliya kai. “Fannah please forgive me dan Allah ki yafemin I’m so so sorry for breaking you heart for making you go all through those meseries, dan Allah kiyi hak’uri nasan banida right na neman gafararki but nasan kinada pure and good heart ki tausayamin kiyafemin please I’m sorry for everything that I’ve done to you, Fannah inda zan iya reversing time in miyar da komai normal da nayi, abinda ya faru ya riga ya faru mu d’ausa as k’addarar a rayuwanmu Fannah I don’t want you to leave please stay with me kamar yadda kikecemin a kullumKINA TARE DA NI_ prove it to me. I will never hurt you Fannah this I promise. Wallahi ban tab’a son wata macbayan keba Fannah bame matsayinki a zuciyana koda kuwa Amal ce banida kamarki ki tausaya min karki tafi dan Allah..._ ya k’are maganar cikin hawaye. Sosai ta tausayawa Anas kalamunsa ba wanda be kwanta mata a rai ba, tana son Anas tana sonsa sosai amman batajin zata iya yafe masa abinda ya mata... Aduk lokacin data tuna da irin azaban datasha alokacin dayayi forcing kansa cikinta cike da azaba da rashin imani ko tausayi setaji barata iya yafe masa ba dukda kuwa a bige yake a lokacin amman still hakan be basa daman yayi raping duk wanda yagani kan hanya ba. Hannu tasa ta share hawayenta har a yanzu idanun Anas basu bar kanta ba ya zura mata jajayen idanunsa yana jiran amsarta yana nan a kneeling position d’in har yanzu. “Anas dan Allah ka tashi stop kneeling infront of me, katashi please” “Fannah har senaji kin yafemin baraki tafi ba zantashi kiyu hak’uri please.” Muryarta daya dishe dan kuka tayi clearing sannan tasoma kamar haka; “zama na dakai ya k’are Anas. Batun yafiya kuwa zan yafe maka Anas saboda d’an Adam ajizi ne musamman ma danasan labarinka nasan duk wani abinda ka aikata na haramun Ummimi ce sanadi ga kuma yadda ka tuba, na gamsu da tubar dakayi. Zan yafe maka duk wani abinda kamin Anas amman hakan bawai yana nufin zan cigaba da zama dakai bane tafiya yazamo min dole ka sawwaqe min please.” Hijabinta ya tattara ya rik’e a hannunsa yana hawaye “Fannah karki min haka dan Allah ki dena fad’in zaki tafi, kina nufin kin tafi har abada baraki sake dawowa ba kenan? Ya kikeson in rayu? Fannah wallahi da in rasaki gwara in rasa komai koda kuwa raina ne wallahi barin iya rayuwa ba keba dan Allah karki tafi, I beg of you please Fannah nasan kinada tausayi baraki iya tafiya kibar masoyinki ba...’ ya k’are maganar hawaye na fitowa bibbiyu a idanunsa. “Anas dan Allah kadena” ta karb’e hijabinta “kace zakayi everything dan in yafe maka. Ka taimaka wa rayuwata ka sakeni dan Allah. Anas tsoronka nakeji I don’t know what you are capable of doing. Yafiya kace kanaso with time in shaa Allah zan yafe maka amman dan Allah karka hanani takarda na.” duk yadda tayi ta had’iye kukan ta kasa. “Fannah barin iya rubuta miki takarda ba barin iya sakan kiba, barin iya karya promise dana d’auka nacewa duk rananda Allah ya bayyano min ke zan kula dake ba I can’t let you go, I can’t lose you for the second time. Fannah wallahi I will never hurt you inda zanyi da na jima da aikatawa. Fannah can’t you see? Ko hak’k’i nama na tauye wa kaina just so as not to hurt you, tunda na fara sonki ki fad’a min abu d’aya wanda nayi yayi hurting naki, I love you morethan I love my own soul. Fannah tausayinki yamin yawa barin tab’a iya sakanki ba dan Allah kibar had’ani da Allah akan in baki takardan ki saboda I can’t kamar yadda I can’t say no to your offer anymore.” “Anas in baraka bani takarda na ba zan tafi, Allah k’ara mana hak’uri dukan mu I wish you farewell. Thank you for all the help daka min right from day 1 na had’uwan mu barin tab’a mancewa dasu ba, kasani I’ve loved you and har in mutu kanada gurbi a zuciyata.” Tana kai nan taja jakarta ta juya besan lokacinda ya tashi yajata ta fad’a jikinsa ba. “Anas ka sakeni ple-” bata k’are maganar ba ya lalubo lips nata ya had’a da nasa yana mata wani irin kiss, kissing nata yake hungrily. Sam tak’i basa had’in kai ba abinda take se hawaye tana ta shuresa amman kaman maye yak’i hak’ura sam yak’i giving up seda ya tabbata ya kashe mata jiki dakanta tabar bugin da take masa tabasa free passage. Hannunsa ya zagaye akan ‘yar kunkumin nata yasake matso da ita jikinsa itama a hankali ta zagaye hannayenta a wuyansa sun d’au tsawon lokaci suna abu d’aya. Suyi su tsaya suyi gasping for air su cigaba se chan da yayi pulling out ta manna goshinta a hab’arsa ta soma hawaye. Hugging nata yayi gagam har yana affecting mata numfashi. “You can’t go Fannah, wallahi barin iya rayuwa ba keba, punish me kimin duk wani abinda kike ga ya kamance ni Fannah inma kotu zaki kaini ki kaini amman dan Allah don’t leave me, don’t ever please. I love you, I love you Flower don’t leave me please. Abinda ya faru ya riga ya faru tafiyarki will not solve anything kizauna muyi magana please you’ve changed me banason tafiyarki ya kuma canzani.” D’an sanarwa please masu karatu in kun kura zaku ga page d’innan yayi gajere compared to sauran. Kamar yadda wasunku suka sani inada ciwon baya kuma akwana biyun nan danake yawan zama ina typing seya k’aru saboda haka likita ya buk’aceni da in rage zama saboda haka zaku d’an jini shiru na kwana biyu haka, ina me baku hak’uri, I love you all © MIEMIEBEE
Share:

1 comment:

pls drop down your comment......
dan Allah ku ajiye comment.

Tallata Kayanka

Guide Tricks Blog

Be With Me Technology

Popular Posts

About Me

My photo
Hey! I’m Muhammad Abba Gana, popularly known as AbbaGana, a blog Scientist by mind and a passionate blogger by heart fountainhead of Guidetricks, Duniyan Fasaha, Duniyar Yau, Hanyantsirah, Gidan Novels, Abba Gana Novels and Be With Me Technologies, I am twenty something year old guy from Jimeta, Adamawa State, Nigeria. I’m a Freelance writer, Information marketer, professional blogger, Web designer, Internet speaker, software Developer and also an author. I make living with my laptop and can work from anywhere I find myself (as long as there is a power supply and a reliable internet connection).