shafine da aka bude wa masoyan littatafan hausa wanda aka fi sani da hausa novel wanda ni Muhammad abba gana nake rubutawa dan wayar tare da fadakarwa ga mutane a yanayin da muke ciki.

Saturday 30 April 2016

WAYE SANADI 1??

waye-sanadi.jpg

WAYE SANADI?

1


MUH'D*ABBA*GANA
09039016969

www.abbagana.pun.bz

Misalin karfe sha biyu na ranar lahadi mama ta nufi gidan alhaji mukhtar dake unguwar dorayi.Dan Allah malam ina son ganin mai gida hajiya zuwanki wajen nan uku yana kin fitowa ni gaskiya na gaji da zuwa kiranshi dan Allah.dana ka taimaka min wallahi in dai bai fito ba daga yau bazan kara zuwa ba yayi cikin gidan yana shiga can ya dawo kinyi sa'a yana zuwa to na gode nafi minti goma kan ya fito har nayi tunanin tafiya na hango fitowarsa yana cikin yana batsuwa ya karaso wajen.yau kuma da me kika zo? bbu abin da naxo maka dashi sai alkairi Alhaji ka dubi girman Allah ka tausayawa rayuwata rakiya kuma ka tuna kaunar da ka kewa rakiya har kai mata mugun sakamako kinfa malama ya isheki ni da kuke so ku cuceni ku batan suna ku zubar min da mutunci sannan ku raina hankali magajiya kar ki dauke ni wanda bai san me yake ba in baki sani ba ki sani in kuma kin manta in tuna miki ni din cikakken likita ne wanda yasan meye ke na riga na saki yarki ba aure a tsakaninmu sannan kizo min da batun tana da ciki har na tsawon wata uku yau duka rabuwarmu wata biyu ya akayi ciki a jikinta har na wata daya ban san dashi ba? to wallahi magaji yau shine maganata dake ta karshe duk ranar da kika kara zuwa nan gidan sai nasa police sun kameki maza ki fice daga nan yar ku taje tayi abin kunya ana so a likan daman can na aura bisa tsatsayi yanzu kuma Allah ya rabamu,kuke neman doran masifa ya juya ciki hajiya kiyi hakuri in har kuna da gaskiya komai daren dadewa zata bayyana na gode ta juya zata tafi ya zaro naira dari ya bata.WANE NE DR MUKHTAR?
Dr mukhtar isah, haifaffen garin kano ne cikin unguwar yakasai su hudu mahaifinsu suka haifa binta da lamratu sai kuma sadiya sannan shi dan auta dukan su sunyi aure har ma sun aurar da ya'yansu sun sami jikoki shi ka daine Allah bai bashi haihuwa ba Allah ya zuba masa son yaya yayi aure aure da dama duk dan ya samu haihuwa amma shiru yana zaune a dorayi da matansa biyu,hajiya zuwaira da hajiya saratu yana yawan karbar yayan yan uwansa ya rike amma rikon baya zuwa ko ina saboda makircin matansa ana cikin haka ya hadu da rakiya bafula ta nace suna zaune a fanshekara,a salinsu yan gongola ne rakiya yarinya kyakkyawa dr mukhtar ya nuna mata ra'ayinsa nasan ya aureta ka ba a sha wata wahala ba, ta amince nan da nan magana ta kankama har takai batun aure sai dai tun shigarta gidan bata taba farin ciki ba koda na minti daya ba,


MUHD*ABBA*GANA


Abbagana hausa novels @ facebook.
Share:

22 comments:

  1. Allah ya biya muna jiran karashi

    ReplyDelete
  2. Ummu Amaturrahaman30 April 2016 at 10:12

    A Dadi Anayi Sai Gaskiya Godea Marar Adadi.

    ReplyDelete
  3. Allah kara basira

    ReplyDelete
  4. tank you

    ReplyDelete
  5. tank you

    ReplyDelete
  6. Allah ya biya

    ReplyDelete
  7. more grease to your elbow

    ReplyDelete
  8. gsky litafin yayi dadi wlh Allah yakara budi da basira

    ReplyDelete
  9. Allah ya kara basira

    ReplyDelete
  10. Bilkisu Abdullahi3 May 2016 at 11:54

    Allah ya kara basira

    ReplyDelete
  11. godiya mai yawa

    ReplyDelete
  12. ALLAH YABIYA MUHAMMAD ABBA GANA

    ReplyDelete
  13. littafin yana da dadi

    ReplyDelete
  14. Yayikyau

    ReplyDelete
  15. agsky muna karuwa da kai Allah yakara bsr

    ReplyDelete
  16. gaskiya litaffanka suyi kuma ina jidadi su sannu da kokarin ni sabon shigane don waye sanadi shine farko litaffin ka da nafara karantawa

    ReplyDelete
  17. gaskiya litaffanka suyi kuma suna bada ma ana

    ReplyDelete
  18. Allah ya kara basira

    ReplyDelete

pls drop down your comment......
dan Allah ku ajiye comment.

Tallata Kayanka

Guide Tricks Blog

Be With Me Technology

Popular Posts

About Me

My photo
Hey! I’m Muhammad Abba Gana, popularly known as AbbaGana, a blog Scientist by mind and a passionate blogger by heart fountainhead of Guidetricks, Duniyan Fasaha, Duniyar Yau, Hanyantsirah, Gidan Novels, Abba Gana Novels and Be With Me Technologies, I am twenty something year old guy from Jimeta, Adamawa State, Nigeria. I’m a Freelance writer, Information marketer, professional blogger, Web designer, Internet speaker, software Developer and also an author. I make living with my laptop and can work from anywhere I find myself (as long as there is a power supply and a reliable internet connection).