HEEDAYAH!
116
written by miemie
Kallonsa take sannan tace "don moha!" Yace "yaushe kka yi aure?" Dan ko bata gaya masa ba yasan matar rayyan ce ita "mama bata sanar dani ba?" Murmushi tayi sannan tace "ni nace kar ta sanar dakai, anyways ga miji na nan", tadawo da kallonta kan rayyan daya xagaya hannunsa a kwankwasonta "my king ga cousin d'ina muh'd nan wanda da za'a mana had'in gda dashi se be yu ba". Rayyan yace "wow is this a coincidence or what? Kinga muh'd ai shine wanda nayi sacrficing masa heedayah" tace "haba deh!" "Ofcourse" ya fad'i tana kallon heedayah da har ynxu hawaye basu bar gangarowa kan chicks nata ba tace "karde wannan ce heedayar?" Kai rayyan ya giada mata tace "wow she's beautiful" nan ta mika mata hannu sukayi shaking sede kwata kwata heedayah bata mata fara'a ba.
Don moha yace "wow gaskia this world is full of suprises imagine brother rayyan cousin d'ina aneesa ce matarka wow! Lets all have lunch together mana ko?" Rayyan ya kalli aneesa sannan yace "okay", heedayah kam shiru har ynxu hawayen kuwa sun kasa tsayuwa don moha yace "baby kefa? Barakije ba?" Kai ta giada masa little rayyan yace "no momma u must go or else I'll cry". Murmushin dole ta kirkiro ta sa hannu ta amshe sa "okay rayyan sweetheart momma will go for you".
Big rayyan yace "brother kar ka gayamun name namu d'aya da wannan mr handsome", don moha na murmushi yace "ai namesake naka ne, I named him after you", nan rayyan ya karb'esa a gun heedayah. Don moha yace "rayyan sweetheart this is ur big uncle he's ur namesake, his name is also Rayyan". Little rayyan yace "really big uncle?" Big Rayyan yace "yes kid" little yace "can we be buddies?" Gashin kansa rayyan ya hargitsa yana masa murmushi "sure buddy! oya lets go nd eat" hannun matarsa yaja suka shiga gaba. Wani haushin heedayah don moha ya soma ji dan abinda tayi taya bayan anjima ba'a had'u ba zatace barata ci lunch dasu ba, bece da ita komi ba shima ya hau tafiya hannunsa ta riko sannan ta goge hawayenta "muhammad pls don't be mad at me I just can't help it" "mu tafi" ya fad'i ba tareda ya nuna damuwa ba.
Bayan waiter'n ya kawo musu abinci suka soma ci illa heedayah data zuba ma abincin ido, shima de rayyan danna zuciyarsa kawai yake dan kar yasa aneesa cikin damuwa ita data kusa haihuwa. Big rayyan yace "mr handsome" dan sunan dayake kiran little rayyan da knan, "I asked u about ur name nd u told me it was sweetheart". Don moha yace "lol haka ya fad'i?" Aneesa dake dariya tace "maybe haka mamansa take kiransa", don moha yace "right!" Big rayyan yace "nd also dana tambayesa me sunan parents nasa cemin "yayi mr romantic da baby". Ynxu kam dariya sosai don moha da aneesa sukeyi banda heedayah data wula duniyar tunani. Big rayyan yace "so meya kawo ku saudi?" Don moha yace "umrah ba, kaifa?" Rayyan ya dawo da kallonsa kan aneesa sannan yace "anan princess d'ina takeson ta haihu thats why". Heedayah setaji duk yadda suke kiran junansu da haka rayyan da aneesa suke kiran junansu ma ynzu dis only means har yanzu tanada place a heart nasa. Hira sosai suka tayi don moha nata tambayan aneesa ya kowa a gda, se can rayyan yace zasu gda aneesa ta huta, don moha da rayyan sukayi exchanging mumber, kafin su tafi yayi ma takwaransa shopping na chocolates da kaya sosai da kyar heedayah ta iya fad'in "mun gode" sannan suka fice. Suma don moha na biyan kud'in shopping da sukayi suka koma htl tun a hanya rayyan yayi bacci suna isa ta kwantar dashy kan gado, don moha taga a bakin kofa da niyan fita zeyi. Sunansa ta kira cak ya tsaya
Ta nufo ta juyo dashy cikin kuka take mgn "mr romantic pls forgive me am so sorry, I don't know what came over me dan Allah dont be mad I just dont know what to feel, but wlh kasani kai nakeso nd no one else" hugging nata yayi tun tana kuka har tayi shiru**** suma su rayyan tun isarsu htl da suka sauka be sake ma aneesa mgn ba, yana kwance kan gado ya wula bcikin duniyar tunani ta nufo ta kwanta kusa dashy sannan ta riko hannunsa "you are thinkn about her ko?" Se ynxu yaji motsinta ma, nan ya dawo da kallonsa gareta tare da riko hannayenta "aneesa tun auran mu ban tab'a miki karya ba nd banason na fara miki tunanin heedayah nakeyi duk na rasa meke damu na am so sorry pls don't be mad kinfi kowa sanin what am going through koba haka ba?", fuskarsa ta shafo "I know exactly how u must be feeling haka duk wanda yake cikin yanayinka na ybxu ze tsinta kansa so dont worry about me kaji?" Nan yayi hugging nata "thank you for understanding me my princess" mgn zuci tasoma "rayyan dukda nasan kana sona i know kafi san heedayah amman kwatakwata ni baran damu ba tun da nasan ni ina sonka and am ready inyi komi dan nasamo maka happiness" **
Washegary da safe bayan su heedayah sun gama wanka duka suna having breakfast rayyan se wurgi yakeyi da beans na abincinsa shi a dole bayason beans, tun heedayah na hanasa har tagaji tabarsa can wayar don moha yasoma ringing yana dubawa yaga rayyan nan yayi picking rayyan yace "come quickly to city hsptl aneesa tana labour room". Don moha yace "okay okay gamu nan zuwa", begama ajiye wayar ba heedayah tace "mr romantic whats wrong wani abu ne?" Tana mgnan ne tana goge ma rayyan baki, don moha yace "aneesa tana labour room". Heedayah tace "ayya lets hurry muje Allah sauketa lfy", "ameen" ya fadi a takaice nan da nan suka tsari taxi suka shiga se city hsptl da kwatancen da wata nurse ta musu suka samo d'akin. Rayyan na xaune a bakin kofar ya hada kai da guiwa don moha ya karasa gabansa shouldernsa ya dafa nan ya d'ago jajayen idanunsa don moha yace "oh common stop worrying urself in shaa Allah she'll deliver safely" nan ya giara masa zama yama heedayah nuni datazo ta zauna itama a gefensa ta zauna da little rayyan a hannunta sede takasa fad'in komi don moha kuwa se calming rayyan yake yana basa lbrin time da heedayah ke labour room itama can yace "let me get u some water okay?" Rayyan ya masa gdy sannan don moha yafice. Har ynxu heedayah bata ce komi ba ganin haka rayyan yace "mr handsome how are u nd mummy doing" Heedayah tace "we're fine, is okay kaji? Karka damu in shaa Allah aneesa zata sauka lfya, mu tayata da addu'a kawai". Rayyan ya dawo da kallonsa kanta tuni ta kau da kanta yace "thank you sister, thank you alot". Murnushi tamasa daga nan basu sake cewa da juna ko uffan ba se hayaniyan rayyan dayaketa surutu shi kad'ansa

117
written by miemie
******THE END******
Har bayan 10mins don moha be dawo ba d'akin da aneesa ke ciki wata dr tafito nan rayyan yayi kanta yana "dr how's she?" Dr'n tace "congratulations ur wife has delivered safely nd its a boy". Sujjada rayyan yayi take a gun yana ta hamdala "can I see her?" Dr'n tace "yes" heedayah se kallon yadda ya kidime take tana murmushi nan tabi bayansa ta tsaya a bakin kofar tana leqarsu. Baby'n taga ya d'au yamasa peck a goshi sannan ya zauna kusa da aneesa itama ya bata peck din se murmushi sukeyi wa junansu nan don moha ya iso tace "my mr romantic har aneesa ta haihu", yace "wow alhmdllh me muka samu tace bouncing baby boy" nan ya riko hannunta suka shigo d'akin a tare heedayah ta ajiye rayyan kan wata kujera sannan ta nufo ta amshi baby'n gun rayyan tace "wow wannan baby sak daddy'nsa ko mr romantic?" Don moha ya kalli rayyan sannan yace "sede kaman yafi daddy'n ma" duk suka kwashe da dariya. Heedayah tace "sannu da kokari aneesa" murmushi ta mata nan little rayyan ya soma jan skirt na heedayah "momma! Momma! I want to see the baby too", adjusting height nata tayi ta nuna masa baby'n yace "wow he's so small, is he ours?" Heedayah dake murmushi tace "no its ur uncle's new baby". Nan rayyan ya fashe da kuka yana birgima a kasa "I want one too, momma get me a baby too". Big Rayyan yasa hannu ya dagosa "stop crying buddy momma will get u one too okay? Or do u prefer twins?" Kai ya giada yana share hawayensa "yes I want!" Rayyan ya dawo da kallonsa kan heedayah "toh fa maman rayyan kinji abinda buddy na yace yanaso ko?" murmushi tayi sannan tace "ai ba ynxu ba se nan da 3-4 yrs". Don moha yace "Allah ko?" Tace "eh mana", aneesa dake dariya tace "uhn uhn fa kar nan da 9months ace mana mun samu karuwa" duk suka kwashe da dariya, heedayah tace "ai sena huta sosai ni nasan what I went thru a haihuwan rayyan, se na huta sosai, don moha dake jinta kawai yace "se mugani baby". Duk suka kwashe da dariya. Rayyan yace "princess kinsan wani name zamu sawa baby'nmu?" Tace "a'a king seka fad'a" ya dawo da kallonsa kan heedayah sannan yace "SULEIMAN, daddy'n heedayah". Cike da zumud'i tace "really? Takwaran daddy muka samu?" Rayyan yace "yes its a promise nace duk sanda princess ta haifo min na miji xan ma daddy takwara sbd halaccin da daddy yamun". Heedayah tace "awwn! Allah albarkaci rayuwar suleiman daddy na" duk suka amsa da "ameen". Nan ta kira daddy a waya ta gayamasa yaji dad'i sosai sosai ya bukace ta data ba wa rayyan wayar nan suka gaisa on d oda side shima don moha yakira mama ya gaya mata akan aneesa ta haihu ita ma tace a bata wayar su gaisa. Daddy yace sam shi se an turo masa hoton takwaransa nan duk sukayi posing ciki harda me jego rayyan ya daukesu group selfie kowa yafito kuma yayi kyau a picture'n little rayyan se kallon mesunan grandpa nasa yake nan sukayi sendn wa daddy.
7 MONTHS LATER
Daidai 10:20PM Heedayah na zaune a d'akin don moha peacefully sbd rayyan is fast asleep danko gobe akwai sch, knocking akayi a bakin kofar tace "come in". Don moha tagani da gudu ta tashy tayi hugging nasa "my mr romantic, ya haka? Ba se gbe zaka dawo ba?" Murmushi yayi mata "am damn missing my wife saisa na dawo yau", tace "awwn I miss you too". Ruwan wanka ta had'a masa nan ya shiga kafin yafito ta had'o masa tea tare da ajiye masa pyjamas nasa yana fitowa ya kurbe tean yasa kayansa sannan suka kwanta. A hankli yafara shafa heedayah, tace "mr romantic pls not now mubari se nan koda da 2yrs wlh ban gama hutawa ba" don moha yace "wani erin hutu baby? Rayyan is almost 4 yrs wani erin hutu again, ni gaskia I want another baby" a'a nikam ai kaga yadda haihuwan rayyan yabani wahala gaskia ni ba ynxu ba" don moha yace toh shknan xanje in auro wanda zata haifa min anoda baby" yana kaiwa nan ya juya hannunsa ta rik'o "okay fine naji" haka ba yadda ta iya dashy ta yarda yana mata tana mai da martani, a daren ranan suka raya sunnan manzo.
7 months later...
Daddy'n heedayah ya mallaka wa daddy'n don moha wato Alhj Ismail company'n sai da motocinsa dake kano sbd rik'e masa amana da yayi.
Heedayah na zaune a parlournta da cikin ta na wata shida yayi kato shima sosai sekace na 'yan biyu shan tsamiyan birin dake gabanta take tana kallo can driver ya dawo da rayyan frm sch da gudu ya kariso yayi hugging nata sannan yayi hugging cikin, "momma how are my sibling?" Heedayah dake shafa kansa tace "they is fine sweetheart go nanny is waiting for u, change ur clothes nd have ur lunch okay?" "Okay momma but when will they come? I want to play with them, they are twins right?" murmushi ta masa sannan tace "don't worry sweetheart very soon!" nan yashiga kolla ma nanny kira.
Suna cikin masa home work nasa don moha yadawo daga office dagugu rayyan yayi hugging nasa sannan suka kariso don moha yaba ta peck a kumatu "ya karfin jiki baby? Ya little babies namu?" Tace "bansani ba ai wlh..." bata k'are maganar ba yace "kokiyi shiri ko na nuna wa rayyan pic naki wanda kke kuka tun yana baby"... "A'a pls nayi shiru" rayyan yace "daddy show me! Show me!" Heedayah tace "mr romantic pls don't show him" ko sauraronta beyi ba yanuna wa rayyan suka ta dariya. Tashi tayi a fusace takoma d'aki don moha yace "see momma is angry lemmi go calm her down, go n meet nanny to finish ur homework for u, okay?" Tare da basa peck. Nan ya nufa d'akin da heedayah tashiga yasameta a tsaye d'aga ta yayi cak ya kwantar da ita kan gado "am sorry baby" tare da riko kunnuwansa murmushi ta masa ta jawosa ya fad'o jikinta suna murmushi cikin nishad'i da jin dad'i ni miemie na jawo musu kofar d'akin....
Anan ni miemie na ajiye pen dina nima...
Ina fatan kun d'au darasin dake cikin wannan littafi. Wato komin ya kake da mutum karka kuskura ka yarda dashi, ba'a yarda da d'an adam as baraka tab'a sanin what a person is capable of doing ba, danko zaku iya fitowa ciki d'aya da mutum amman yayi betraying trust naka. Kuduba yadda alhj S.u yayi trusting alhj Lawal tamkar blood brother'nsa amman dame ya saka masa? Da butulci. Kamar yadda akace makashinka yana a gindinka. Ina fatar kunga illar yarda da d'an adam dakuma amfanin wadatar zuciya, shi alhj Ismail daya gode wa Allah da abinda yake dshy gashi a karshe alhj S.u ya mallaka masa companinsa halak malak wanda ba karamin taimakonsa zeyi ba, shiko alhj Lawal dayasa greediness agaba a jail ya kare who knows ko ze mutu ma before 30yrs inprisonmnt nasa.
Allah sa mu amfana da wannan darusa a rayuwa yasa mugama da dauniya lfy yakuma rabamu da sharrin mutune erinsu alhj Lawal, Ameen!
Dafatan na nishad'antar nakuma fad'akar, inda nayi kuskure Allah yafemun, ya yafe mana gabad'ai.
Godiya ga Allah SWT daya bani ikon gama wannan littafi. A big thank you to all my fans where ever you are thank you so very much for your comments nd care, I love you all very much.
Ga masu neman HEEDAYAH! daga farko should kindly visit my blog;
beeenovels.mywapblog.com
I hope ya'll kuna biye dani a d'ayan novel d'ina me sunan KAMAR KUMBO KAMAR KORENSA... wanda basu karanta ba should hurry nd search inside the blog too, karku bari a baku labarin Saaly babyy.
Anan ni miemie bee ke muku fatan alheri, Allah had'a fuskokinmu a cikin aljannatul~firdaus, Ameen!

Tnx
ReplyDeleteMasha Allah
ReplyDeleteAMIIN MASHA ALLAH
ReplyDeleteTnx but da an karisa mana munga yadda rayyan zeyi wasa dasu sannan muga metahaifa but hakam mayayi.
ReplyDeleteDis novel is vry fantestic so allah kara basira.
ReplyDeleteameen @Habiba aliyu knew as (hbb),
ReplyDeletetnx.ko kasan me ke damun blog din maryam anas kuwa?
ReplyDeleteMasha allah
ReplyDeleteGskia novel dn yayi ddi alhmdllh
ReplyDeleteMasha Allah
ReplyDeletegkya miemie kin iya novel sosae Allah ya kro basi
ReplyDeletera