
Assalamu Alaikum barkanmu da warhaka barkanmu
da sake saduwa daku a cikin sabon shirin namu wadda yake zuwa muku kai tsaye
daga shafin “Abbagana Novels”, Kuna tare da jikan Marubuta Muhammad
Abba Gana. Kuma insha Alllahu yau zamuyi jawabine akan yadda zaki mallake
zuciyar mijinki...