shafine da aka bude wa masoyan littatafan hausa wanda aka fi sani da hausa novel wanda ni Muhammad abba gana nake rubutawa dan wayar tare da fadakarwa ga mutane a yanayin da muke ciki.

Tuesday, 6 October 2015

KALLO***DAYA-84 (KARSHE)

kallo-daya.jpg

KALLO DAYA
84Haka ta cigaba da wanka har sukayi arba'in mummy ta gyara 'yarta sosai tayi bul bul ta kara kyau sai sheki takeyi hydar duk ya rikice da a bashi matarshi dakyar mummy ta bashi ita,ranarda suka koma bayan ta kammala masu abinci sukaci tayima su sayyid da shadad wanka ta sasu a dan gadonsu,ta masu addu'a kana itama ta sillo nata wanka tasa wasu fitinannun kayan bacci sai kamshi takeyi dakyar yaci abinci yayi wanka ya jawota suka zauna saman gado ya fara mgn"I luv u so much can't exprss ma feelin 4u,u ar my lyf my evrythng wthout u my lyf ix nthn,I'm out of wrds,it seems as if my word bnk hv gone bankrupt,I cnt fnd d wrd dat says i luv u morethn nthn abt much!I LUV U SO MUCH MARYAM.cikin sauri ta rufe bakinta da nashi suka tafi wata duniya.
ALHMDLLH.www.abbagana.pun.bz
Share:

14 comments:

pls drop down your comment......
dan Allah ku ajiye comment.

Tallata Kayanka

Guide Tricks Blog

Be With Me Technology

Popular Posts

About Me

My photo
Hey! I’m Muhammad Abba Gana, popularly known as AbbaGana, a blog Scientist by mind and a passionate blogger by heart fountainhead of Guidetricks, Duniyan Fasaha, Duniyar Yau, Hanyantsirah, Gidan Novels, Abba Gana Novels and Be With Me Technology, I am twenty something year old guy from Jimeta, Adamawa State, Nigeria. I’m a Freelance writer, Information marketer, professional blogger, Web designer, Internet speaker, software Developer and also an author. I make living with my laptop and can work from anywhere I find myself (as long as there is a power supply and a reliable internet connection).

Blog Archive