shafine da aka bude wa masoyan littatafan hausa wanda aka fi sani da hausa novel wanda ni Muhammad abba gana nake rubutawa dan wayar tare da fadakarwa ga mutane a yanayin da muke ciki.

Tuesday 6 October 2015

KALLO***DAYA-64

kallo-daya.jpg

KALO DAYA
64

Sanye take da wani rantsattsen leshi black mai stones pink dinkin riga ta sket,tasa 'yan kunne da sarka pink, Jakarta da gyalenta duka pink ne,simple make up tayi, ta bala'in kyau sai kamshi ke tashi a jikinta, mumy ta kara bata abubuwa tasha da kuma wudanda zata tafi dasu, sunyi mata nasiha mai ratsa jiki har saida tayi kwalla,ba abunda ta dauka cox sai gb xaa daukarmata jakunkunan tufafinta, a haka sukayi sallama dasu mummy, tsaye yake jikin motarshi,yana danna waya kamshinta ne ya daki hancinshi shaka yayi ya lumshe ido kana ya juyo ya dubeta,ko motsi kasayi yayi sbd irin kyaun da tayi, karar bude kofane ya dawo dashi hayyacinsa, harararta yayi sbd kokarin bude baya takeyi kana yace donkin rainani waye saanki da zaki mayar driver (tab soja yatada halinshi kenan) ta fasa budewa ta shiga gidan gaba ya zagaya ya tayarda motar suka fara tafiya a hankali.



www.abbagana.pun.bz
Share:

1 comment:

  1. fatima hussaini aliyu30 August 2016 at 22:40

    dan uwa mungode dan allah kalo daya daga 68 pls thanks

    ReplyDelete

pls drop down your comment......
dan Allah ku ajiye comment.

Tallata Kayanka

Guide Tricks Blog

Be With Me Technology

Popular Posts

About Me

My photo
Hey! I’m Muhammad Abba Gana, popularly known as AbbaGana, a blog Scientist by mind and a passionate blogger by heart fountainhead of Guidetricks, Duniyan Fasaha, Duniyar Yau, Hanyantsirah, Gidan Novels, Abba Gana Novels and Be With Me Technologies, I am twenty something year old guy from Jimeta, Adamawa State, Nigeria. I’m a Freelance writer, Information marketer, professional blogger, Web designer, Internet speaker, software Developer and also an author. I make living with my laptop and can work from anywhere I find myself (as long as there is a power supply and a reliable internet connection).

Blog Archive