shafine da aka bude wa masoyan littatafan hausa wanda aka fi sani da hausa novel wanda ni Muhammad abba gana nake rubutawa dan wayar tare da fadakarwa ga mutane a yanayin da muke ciki.

Friday 2 October 2015

KALLO***DAYA-49

kallo-daya.jpg

KALLO DAYA
49


Abangaren hanadi kuwa kullum rokonta daya Allh ya cire mata son ya hydar a ranta.A hankali ta fara rage tunaninshi ranar ta zauna ta tuna da irin wulakancin da ya mata tun farko har karshe tayi kuka tareda jin tanamai wata irin muguwar tsana jira kawai takeyi daddy ya kirasu ta neme takardar sakinta.Ana haka daddy ya neme auren umma baa dau wani dogon lokaci va aka daura aure kasancewar dukansu ba yara bane mummy ce tayi komi har kayan dadi kasancewar ynxu tayi nadama sunyi farin ciki dukkansu har umma ta tare sun hada Kansu suna zama lpia



www.abbagana.pun.bz
Share:

0 comments:

Post a Comment

pls drop down your comment......
dan Allah ku ajiye comment.

Tallata Kayanka

Guide Tricks Blog

Be With Me Technology

Popular Posts

About Me

My photo
Hey! I’m Muhammad Abba Gana, popularly known as AbbaGana, a blog Scientist by mind and a passionate blogger by heart fountainhead of Guidetricks, Duniyan Fasaha, Duniyar Yau, Hanyantsirah, Gidan Novels, Abba Gana Novels and Be With Me Technologies, I am twenty something year old guy from Jimeta, Adamawa State, Nigeria. I’m a Freelance writer, Information marketer, professional blogger, Web designer, Internet speaker, software Developer and also an author. I make living with my laptop and can work from anywhere I find myself (as long as there is a power supply and a reliable internet connection).

Blog Archive