SAMRA***21-22-23-24 & 25
[10/26, 10:14 PM] Abba~Gana: SAMRA 21
Bayan kwana 2 da samra tafada ma sadeeq mgnar karatunta yasamo mata lesson teacher yana koya mata krtun a gda harda malamin isalamiyya.....taji dadi sosai shikuma yayi hakane don kar kowa yaganta a gdan shi.....wata ranar captain yafita wajen aiki da wuri kuma fone dinshi akashe yake.....shikuma tahir yanata kiran wayan shi baya shiga kawai yace bara yaxo gda....aikuwa yanaxuwa gda yatura kofa kawai yaganta a pallow tana assignment dinta ya tsaya na kallonta yana mmkin irin kamanni dake tsakaninta da sadeeq.....yake ke wacce takalle shi tace samra ce.....daidai lkcn ne captain sadeeq yadawo daga office sbda wani ciwon kan dake damunshi....
[10/26, 10:14 PM] Abba~Gana SAMRA22
Yana shigowa yagan motar tahir a tsakar gida....kawai hanjin cikin shi ya kada...dakyar yashiga pallow ya tadda su a pallow yana shiga tahir ya kalleshi yace sadeeq waye wannan yarinyar yace kabiyo ni daki.....itako tace abba sannu daxuwa yace yauwa bby tace meyasa naganka haka yau yace kaina ne keciwo dan danan idanunta yayi raurau xatayi kuka......yace aa bby bance kiyi kuka ba ai naji sauki tace toh abba kayi drya kawai sai ya tunsure da drya sbda yanda tayi mgnar....shiko sadeeq yama manta da wani tahir a gun shiko tahir sakin bakinshi galala yana kallon ikon ALLAH don yasan sadeeq bamai yawan son mgna bane....ballantana kuma wani drya ko murmushi da kyar yakeyi ballantana drya.....bayan yagama ne da bbyn shi yajuya yace ooo sry tahir xomuje....tahir yana tafeeya amma yana tunanin yaushe tahir ya haihu don yaji tace wai abba can kuma yace aa ba yarsa bace kwartuwan shice haka dai yayi ta tunani har yashiga cikin dakin sadeeq........
[10/26, 10:14 PM] Abba~Gana: SAMRA25
Ananne yasu yi masa fada akan rashin fada masu dabaiyi da wuriba.....kuma abba yasanar da shi yamishi mata wato NAFEESAT...nafeesat dai ba mutumiyar kirki bace gata yar iska nakarkee ...kuma alhji yace mishi ya tsayarda ranar bikin bayan na tahir da wata 2 haka yatashu jikin shi duk yayi sanyi......yashiga cikin gda ya tadda fateema tar autar su da samra anata wasa....tace abba oyoyo yace ku shirya anjima inkaiku shan ice cream.....tace yeh taje ta rungume abbanta....yafeeta annanne suka yi karo da nafeesat tana ganinshi tafara wani yauki shiko kamar yashaketa sbda haushinta yakeji....
[10/26, 10:14 PM] Abba~Gana [10/26, 9:39 PM] bilkisu ahmed:
SAMRA24
Bayan 1yr...aka tsoma shirye shiryen bikin tahir annanne hankalin sadeeq yatashi don yasan iyayenshi xasu xo kuma baxai so haka ba....amma bayanda ya iya ya barwa ALLAH lamarinsa.....ranar frdy kowa ya iso harda kanninshi duka ....suna xuwa suka ga samra alhji da hjya sunata kallonta sunyi mamaki sosai sbda kamannin su daya da sadeeq....suka ce ke xonan ke wacece tace ni yar abbace suka ce wani abba tace abba abba dai ....sukace tatafi suka xauna jiran dawowar sadeeq......yana isowa yaje ya gaida iyyayen shi suka ce wacece wancan .....yafada musu komai suka ce basu yarda ba suka ce akirata annanne aka kirata ......suka mata tambayoyi kamar yanda tahir yamata amma kawai tsintarta kawai suka yi akasa......
[10/26, 9:39 PM] bilkisu ahmed:
SAMRA23Suna shiga cikin daki yaxauna yace tahir kar ka xargeni da komai...anan ne yabama tahir lbrn komai....tahir yanuna shidai bai yarda ba...yace tunda dai kanuna rashin amincewarka xomuje ka gani da kanka amma kaine xaka tambayeta kuma ka tabbatar kayi mata tsawa sbda ta tsorata tayi mgna amma ni baxan xauna a gun ba.....yace yaji aikuwa suka fito tare xuwa pallow captain yabi hanyar fita shiko tahir yakalleta yace inane gidanku ina mamanki da babanki......dayaga batada niyar mgna sai ya daka mata tsawa ta tsorata tabuda baki xatayi mgna kenan tafadee kasa nan danan captain yarude yaki sadeeq akaxo aka dauke ta xuwa daki sadeeq ya yayyafa mata ruwa tatashi......tashige jikin sadeeq sai barci yadauke....shiko captain tahir yace amma sadeeq wlhy kuna kama da yarinyan nan....amma natausaya mata....nan dai suka cigaba da tattaunawa ynda xasu taimaka mata..........
YA ZA AYI HAKA AMA ACHIGABA
ReplyDelete