shafine da aka bude wa masoyan littatafan hausa wanda aka fi sani da hausa novel wanda ni Muhammad abba gana nake rubutawa dan wayar tare da fadakarwa ga mutane a yanayin da muke ciki.

Wednesday 28 October 2015

SAMRA***41-42-43-44 & 45

samra.jpg

[10/28, 8:42 AM] Abba~Gana:
SAMRA 41

Washegari duk suka tattara sukayi hanyar kano harda alhji sumaila da gateman din gdan sadeeq......An taru a pallow nakasa harda iyayen nafeesat.....Anbude taro da addua annanne sadeeq yafidi duk abunda yaxo ya tadda aka tambayi nafeeesat tace ita bata san alhji sumaila ba .....aka koma kan samra tafadi tun ranar data fara ganinshi har xuwa jiyan....sannan aka tambayi alhji sumaila yake cewa shidai shi abokin muamalan tane kuma abkn kasuwancin ta .....akace wanu irin kasuwanci yace suna siyar da cocaine ne dasauransu.......yafadee duk abunda yasani......har ila ga lkcn nafeesat ta musa wai bata sanshi ba....saida gateman yafara mgna yanacewa tun ranar da captain yayi tafeeya yakexuwa kuma inyaxo tafeeya sai kin rakashi har waje........
www.abbbagana.pun.bz
[10/28, 8:43 AM] Abba~Gana:
SAMRA 42

Ahaka dai akacigaba da mgnar stil nafeesat taki yarda sai da mai gadi yafeeto dawayarshi yabude duka record din daya dauka lkcn da alhji sumaila yafara xuwa gidan ......yasa ma kowa yaji ana gama ji kowa yarike kanshi sai alkcn tayarda kuma tace tana dauke da cutar kanjamau wanda tadau alwashin saita saka ma captain......ananne captain yace yasaketa saki uku kuma daga nan karta koma gdan shi aje akwaso mata kayanta........Ahaka dai taro ya tashi.....Bayan an idda taro ne kowa yagama tafeeya saura yan gda yakalli tahir yamishi godeeya akan yarike mishi bbyn shi dakyau .....
www.abbagana.pun.bz
[10/28, 8:44 AM] Abba~Gana
SAMRA 43

Alhji ne da hjya xaune asamar kujeran pallow shikuma sadeeq xaune akasa.....alhji yakalleshi yace gasky banji dadin sakin dakama wannan yarinyar ba har uku.....sadeeq yadago yace ayi hkri.......hjya tacr alhji adai mishi mgna akan yarage xafi amma ai wannan dole yasaketa koda ace batada cutar ballantana tanada shi......ai dole asaketa.....ahaka sukayi mishi fada mai ratsa jiki yatashj yatafee......xai fita kenan daga pallow hjya tace sadeeq yadawo ya durkusa agabanta......alhji yace yaushe xaku koma yace gobe in ALLAH yayarda.......hjya tace ai samra tagama secondary skul koh yace ehn........sai alhji yakalleshi yace toh...................
www.abbagana.pun.bz
[10/28, 8:46 AM] Abba~Gana:
SAMRA 44

Xaka barta anan sbda xamuje bikin sistrn ka acan garin kaduna wato yaryan kannina....kuma inaso kamu kaima xaka xo kadunan so dat u can attnd d weddin.....yace abba bakomai duk yanda kukayi da ita itama yarkuce... ..suka ce ALLAH yamaka albarka yace ameen yatashi yatafee......washe gari suka shirya xasu tafee bby tanata kuka xata rabu da ddynta .....taje tarungumeshi ta abba yanxun shekara nawa xaka kuma yi....kowa yana darya yace ranar fridy xan dawo tace toh ALLAH yakiyaye hanya ya amsa da ameen sun shiga mota xasu tafee takuma xuwa tace abba ka tabbata bawani tafeeya xaka kuma ba.....yace toh bby nataba miki karya ne wai tace aa amma kamin alkawari xaka dawo ranar friday .......nayi miki alkawari toh.....ahaka suka wuce yana kewar bbyn shi......itama tana kewar shi amma dataga bby adnan akusa da ita sai yadan ragu ........
www.abbagana.pun.bz
[10/28, 8:48 AM] Abba~Gana:
SAMRA 45

Ranar friday dasassafe samra tashiga kitchen don yima ddyn ta girki na tarbonshi......haka koh tayi mishi haddaden dishes yanaxuwa yaci yanata santi.....suka kama hanyar kaduna don xuwa biki kuma aranar xaa sama fatee kanwar sadeeq rana a can kadunan sun isa kaduna lfy.....bayan daurin aure aka saka ranar bikin fatee nanda wata biyu.....can aka aiki samra cewa taje takira wata mata daga daki tace ita batasan dakin ba.....kunsan waye kanin alhji dake kd dasuka xo bikin yarshi bawani bane illa wanda yarike mummyn samra tunda tafeeto gda kuma yanxun ma itace akace taje takira tace bata san dakinba.....sbda kannin ddy yabama su alhji labari shine suka ce akirata....ananne akacema fatee taje takirata .....suna xuwa kirjin samra yafara duka .....suna shigowa pallow da fatee kowa yakaiduban shi ga ita....samra na daga ido kawai sukayi toxali da mummyn ta .........tasaka hannu tana pointin dinta amma takasa mgna itama dai haka mummy take pointin dinta kawai sai su biyun suka xube akasa......
TOH MASU KRTU XAN CIGABA XUWA ANJIMA
www.abbagana.pun.bz
Share:

3 comments:

  1. thanks muna godiya Allah ya kara basira; dan Allah ina son cigaban butulci ko so? Daga ma kaunar littattafanka maryam nagode.

    ReplyDelete

pls drop down your comment......
dan Allah ku ajiye comment.

Tallata Kayanka

Guide Tricks Blog

Be With Me Technology

Popular Posts

About Me

My photo
Hey! I’m Muhammad Abba Gana, popularly known as AbbaGana, a blog Scientist by mind and a passionate blogger by heart fountainhead of Guidetricks, Duniyan Fasaha, Duniyar Yau, Hanyantsirah, Gidan Novels, Abba Gana Novels and Be With Me Technologies, I am twenty something year old guy from Jimeta, Adamawa State, Nigeria. I’m a Freelance writer, Information marketer, professional blogger, Web designer, Internet speaker, software Developer and also an author. I make living with my laptop and can work from anywhere I find myself (as long as there is a power supply and a reliable internet connection).

Blog Archive