shafine da aka bude wa masoyan littatafan hausa wanda aka fi sani da hausa novel wanda ni Muhammad abba gana nake rubutawa dan wayar tare da fadakarwa ga mutane a yanayin da muke ciki.

Saturday 10 October 2015

DAN******ALHAJI-25

dan-alhaji.jpg

DAN ALHAJI 25muhd-Abba~Gana


ya saka wata kara yace DAN ALHAJI kace ka komo ruwa kenan? yace tsindim dan jiya zuwa yau tima ta shayar dani da................suka bushe da dariya" safuwan yace inna son ganinka akwai magana yace gani nan zuwa dama ina kan hanya zuwa gidan ke neni da mubashar suna gama wayar sulaiman ya daki kujera yace waya ce maka ana yiwa bariki fitar gaggawa mubashar yace DAN ALHAJI kenan, sulainman aa guje ya fada kan DAN ALHAJI yana cewa WELCOME TO BARIKI (Allah ya sawwaka dai) safuwan ya saki wata wawar dariya yace aini yanzu na zama bokan bariki yau wata goma dai na barta firij ya nufa ya balle kwalba ya tuntula safuwan yace ba'ayi bani ba mikomin haka dai suka ta yin kayan shirme shirme , mubarshi yace ya mutumiyar safuwan? yace tananan da ai a kanta nake cewa zamuyi wata muhimmiyar magana ni fa ina ganin aurena da ita ba mai yuyuwa abne sulainman ya karkata hula ya ce kai kace kai da kan ka mutu ka raba kai da ita ku shawota can kai da ita kai da nasan iskancinka baka rabo da halin ka ka tsya muyi magana ya kakr gani yanzu za'ayi yace wannan maganar da muka gaya maka a majalisa itace abinyi ya nisa yace nifa yarinyar kwarjini takeyi min kasan duk tsawon lokacin da mukayi ban taba tabata ba ko da hannunta ba kuma kasan ban taba sati da yarinya ban san taba.

muhd-Abba~Ganawww.abbagana.pun.bz
Share:

0 comments:

Post a Comment

pls drop down your comment......
dan Allah ku ajiye comment.

Tallata Kayanka

Guide Tricks Blog

Be With Me Technology

Popular Posts

About Me

My photo
Hey! I’m Muhammad Abba Gana, popularly known as AbbaGana, a blog Scientist by mind and a passionate blogger by heart fountainhead of Guidetricks, Duniyan Fasaha, Duniyar Yau, Hanyantsirah, Gidan Novels, Abba Gana Novels and Be With Me Technologies, I am twenty something year old guy from Jimeta, Adamawa State, Nigeria. I’m a Freelance writer, Information marketer, professional blogger, Web designer, Internet speaker, software Developer and also an author. I make living with my laptop and can work from anywhere I find myself (as long as there is a power supply and a reliable internet connection).

Blog Archive