shafine da aka bude wa masoyan littatafan hausa wanda aka fi sani da hausa novel wanda ni Muhammad abba gana nake rubutawa dan wayar tare da fadakarwa ga mutane a yanayin da muke ciki.

Friday 16 October 2015

DAN******ALHAJI-35

dan-alhaji.jpg

DAN ALHAJI 35Muhd-Abba~Gana
09039016969ana barin wajen da aka sa mallam nasiru a mota kallo ya koma titi gawar habiba kwance ita ko rufaida tunda ta kwallara wata uwar kara ta nufi wata hanya (abinda likita ya fadi ya tabbata) mutane suna ta habiba ba wanda ya kula da ita iyatu na karasawa da kamal a hannunta taga abinda ya faru jikinta ma rawa yake tana ta kuka tana cewa itace matar mutumin nan dya fada kan bishiya mutane sunyi jugun jugum sai ga motar data dauki malam nasiru ta nufi gidansa dashi kafin su karasa asibiti ya cika a ranar mutane unguwar da dukkan wanda abin ya faru a idonsu koya jiyo labari ba wanda bayi kuka ba alhaji kabiru ne komai ke hannunsa banda kukkan ba abinda yake shi da matarsa sun shaku sosai anyi zaman mutunci aka sitirtasu aka sallace su aka kai su makwancinsu bayan dowowarsu ne kowa ya nutsu aka tuna ba'a ga rufaida ba mutane da yawa sunce tare suke lokacinda abin ya faru iyatu ce ta bada shaidan hakan kmal sai kuka ya ke yana dube dube mutane yana neman uwarsa gashi ba'a ga yayarsa ba karamin tada hankali mutane yake ba alhaji kabiru ne ya dauke shinyayi waje dashi yana rarrashinsa har bacci ya daukesa jikinsa yayi zafi sosai saboda kukan daya dade yanayi Allahu Akbar!! Alllah ya jikan malam nasiru da malama habiba

Muhd-Abba~Ganawww.abbagana.pun.bz
Share:

0 comments:

Post a Comment

pls drop down your comment......
dan Allah ku ajiye comment.

Tallata Kayanka

Guide Tricks Blog

Be With Me Technology

Popular Posts

About Me

My photo
Hey! I’m Muhammad Abba Gana, popularly known as AbbaGana, a blog Scientist by mind and a passionate blogger by heart fountainhead of Guidetricks, Duniyan Fasaha, Duniyar Yau, Hanyantsirah, Gidan Novels, Abba Gana Novels and Be With Me Technologies, I am twenty something year old guy from Jimeta, Adamawa State, Nigeria. I’m a Freelance writer, Information marketer, professional blogger, Web designer, Internet speaker, software Developer and also an author. I make living with my laptop and can work from anywhere I find myself (as long as there is a power supply and a reliable internet connection).

Blog Archive