shafine da aka bude wa masoyan littatafan hausa wanda aka fi sani da hausa novel wanda ni Muhammad abba gana nake rubutawa dan wayar tare da fadakarwa ga mutane a yanayin da muke ciki.

Wednesday, 28 October 2015

SAMRA 51-52-53-54-55-56-57-58-59 & 60

samra.jpg

[10/28, 9:17 PM] Abba~Gana
SAMRA 56

Bayan tagama hada kayan tashiga bayi ta kara watsa ruwa ....tana fitowa tayi light makeup tafeeto...tunda tafeeto yake binta da ido kamar zai cinye ta....ta xauna a kasa kusa da kafan shi tace abba nagama yace kk tashi muje..tayi gaba tana tafeeya can yakirata tadawo baya yace bby meyasa yanxun baki son zama kusa dani kamar da tayi shuru yace kunya na kikeji bby ta daga kanta kawai sama...yayi darya yajasu xuwa gdan suna shiga cikin gdan yayi gaba ita kuma tana biye dashi suka shiga pallow .....ya xauna akan kujera itakuma akasa ...hmmm



www.abbagana.pun.bz
[10/28, 9:21 PM] Abba~Gana
SAMRA 57

Yakalleta yayi murmushi kawai yace bby xa innuna miki dakin ki nikuma inwuce masallaci tace toh ....Bayan yadawo daga masallaci ya shigo dakinta ita kuma daidai lkcn tafeeto daga bayi kenan bata san mutum yana gun ba kawai sai taga mutum takulle idonta tana salati...shiko dayaga ta dan tsorata sai ya tashi ya matso kusa da ita tana bby abbankine fa dakyar tabude idonta....dayaga tasami natsuwa yace inta gama tasameshi adakin shi....daya gan she ix confused yace xo innuna miki dakin....yadan bude kofan ya mata pointin sannan ya tafee itakuma takoma taje tashirya......



www.abbagana.pun.bz
[10/28, 9:22 PM] Abba~Gana:
SAMRA 58

Bayan tagama naje sata shiga dakin shi....amma sai takasa can tayi sallama tashiga amma saita ga bakowa can saitaji karan ruwa abayi allamun mutum na wanka abayi...haka taxauna asamar gado ....bayan minti 10 da xamanta agurin sai gashi nan yafito daga bayi da boxers duk kunya yarufeta ....ya kalleta yayi murmushi aranshi yace yarinya xakiyi bayani ne......haka yagama duk abunda xayyi ma matso kusa da ita yace bby tunda na dawo bamu samu damar mgna ba ....tadaga kai yace oyya tel me wat appnd wen i was away frm home...tace abba kasan bana xama a gda only wen am on holiday......



www.abbagana.pun.bz
[10/28, 9:25 PM] Abba~Gana
SAMRA 59

yace so tel wen u were on holiday wat appnd....tace abba gasky anty nafee bata kyauta maka sbda alkcn idan tafeeta da daddare ko da safe bata dawowa sai the followin day nikan rasa inda take xuwa.....amma abunda tamin sai ALLAH ya mata ...abba kasan duk hutun daxamuyi idan nadawo gda bata bani abinci thrghr out har in tafi saidai ingirka ko inje gdan matar tahir haka dai yayi ta lallashinta ...tare da mata nasihohi sannan yajawo ta yace su kwanta...ya jawota kirjinshi alkcn duka jikinta yasoma rawa...can kawai yasaka bakinshi cikin nata ...sun kai olmost 30mint yana kissin dinta...



www.abbagana.pun.bz
[10/28, 9:27 PM] Abba~Gana
SAMRA 60

Can kawai yasoma gangarowa xuwa kasa.. daga nan kam sai kirjinta tana jin haka takwaci bakinta murya narawa tace abba kabari shiko bai ma bari tagama mgna ba kawai yakara cafko bakin yana tsotsa kamar yagan sweet.....nan fa yahau matse kirjinta yasona cire mata rigarta ...yayi nasarar cire mata rigarta yabarta kamar yanda uwarta ta haifeta sai daya gama mata kallo saf....shiko ajikin ta ba abunda yafi burgeta kamar kirjinta ....nan fa yasa baki yasoma suckin ......itako sai kuka takeyi.....can kawai wayar shi yasoma ringin yadauka yace alhji ina yini yace duk inda kuke gobe kuxo gda gobe ashe dai samra cousin sister dinka ce...nan wayar yafadi ahannun sadeeq sbda abunda yaji......
MASU KRTU XAN CIGBA XUWA GOBE DON JIN MEYE DANGARTAKAN TSAKANIN SAMRA DA SADEEQ......




www.abbagana.pun.bz
Share:

0 comments:

Post a Comment

pls drop down your comment......
dan Allah ku ajiye comment.

Tallata Kayanka

Guide Tricks Blog

Be With Me Technology

Popular Posts

About Me

My photo
Hey! I’m Muhammad Abba Gana, popularly known as AbbaGana, a blog Scientist by mind and a passionate blogger by heart fountainhead of Guidetricks, Duniyan Fasaha, Duniyar Yau, Hanyantsirah, Gidan Novels, Abba Gana Novels and Be With Me Technologies, I am twenty something year old guy from Jimeta, Adamawa State, Nigeria. I’m a Freelance writer, Information marketer, professional blogger, Web designer, Internet speaker, software Developer and also an author. I make living with my laptop and can work from anywhere I find myself (as long as there is a power supply and a reliable internet connection).

Blog Archive