shafine da aka bude wa masoyan littatafan hausa wanda aka fi sani da hausa novel wanda ni Muhammad abba gana nake rubutawa dan wayar tare da fadakarwa ga mutane a yanayin da muke ciki.

Thursday 22 October 2015

SIYAMA***3

siyama.jpg

3 siyama

Naseem arayuwarshi ya tsani mace ya dauki mace amatsayin wadda batada daraja kuma yace shi bazai yi aure ba duk matar kuma data aureshi zata sha wahala har wani abokinshi yake cewa kar mu ganka agaban mace watarana kana durkusawa kana cewa tasoka yace over my died body ALLAH ya kiyaye . wata rana appah yace naseem yakai siyama wajen shopping yace to amma ba'asan ransa ba ya dauketa suka nufi grand square dake garin abuja suka shiga tagama siyyaya sunfito kenan sai tahadu da wani classmate dinta affan ta tsaya suka gaisa kasancewar affan yanada kirki sosai ranar ran ya naseem ya baci sosai tana shiga mota taga yadda ya hade rai yace ke kin maida mutane yan iska ko shine kika tsaya kula wannan dan iskan yaron tace ya naseem classmate dina ne yace bari mukoma gida saina fadawa appah abunda kikeyi banza tayimasa aranta tace kaje kafada din ni bansan meyasa appah ya hada ni dakai ba ga driver basai ya kaini ba ahaka suka karaso gida kowa yanajin haushin kowa yazo yafadawa appah abunda ya faru appah yakirata yamata nasiha alokacin taji ta kara tsanar ya naseem yace ku tashi kuje suka tafi taje tafadawa sakeena abunda ya faru sakeena tadinga lallashinta da bata hakuri.Ammi ce suke magana da appah akan siyama taki fito da miji appah yace ni aganina mezaihana ahadasu da naseem tunda shima yaki fito da mata..............

Follow me @

www.abbagana.pun.bz
Share:

0 comments:

Post a Comment

pls drop down your comment......
dan Allah ku ajiye comment.

Tallata Kayanka

Guide Tricks Blog

Be With Me Technology

Popular Posts

About Me

My photo
Hey! I’m Muhammad Abba Gana, popularly known as AbbaGana, a blog Scientist by mind and a passionate blogger by heart fountainhead of Guidetricks, Duniyan Fasaha, Duniyar Yau, Hanyantsirah, Gidan Novels, Abba Gana Novels and Be With Me Technologies, I am twenty something year old guy from Jimeta, Adamawa State, Nigeria. I’m a Freelance writer, Information marketer, professional blogger, Web designer, Internet speaker, software Developer and also an author. I make living with my laptop and can work from anywhere I find myself (as long as there is a power supply and a reliable internet connection).

Blog Archive