shafine da aka bude wa masoyan littatafan hausa wanda aka fi sani da hausa novel wanda ni Muhammad abba gana nake rubutawa dan wayar tare da fadakarwa ga mutane a yanayin da muke ciki.

Friday 16 October 2015

DAN******ALHAJI-39

dan-alhaji.jpg

DAN ALHAJI 39

Muhd-Abba~Ganayayi shuru mai sharia yace kotu tana sauraron ka yace a gaskiya nasan ni nayiwa rufaida fyade a sakamon yaudararata da abokina sulainman yayi yaje gidansu yace bani da lafiya duk dai yasan maganganun daya gaya mata ta yarda da hakan ta amince akan inta sami lokaci zata neme shi a waya ya dauketa ya kai ta ta dubani muna zaune ta bugo masa waya ta sanar da shi inda zasu hadu ni kuma naji haka ni da mubarshir muka sami lemon kwalba muka sa kwayoyi muka bata shine nayi abinda zanyi da ita ba tare da sanin taba ban sani ba ko a lokacin cikin ya shiga lauyan mallam nasiru ya mike ya roki ai maaa uzuri yayi wa safuwan sasu tambayoyi aka basa lauya mustafa yace mallam safuwan ina ganin zaka fi kowa sani ina ma ba naka bane kai kasan yadda ka same ta? yace a gaskiya a cikakkiyar budurwa na same ta bata taba harka da wani ba mai sharia ya dakatar dasu yayi ya dan rubuce rubucensa yace an gama da wannan yace sai tuhuma ta biyu maibya faru tsakanin ka da mallam nasiru? yace tsakanina da mallam nasiru yazo ya same ni a majalisa mu muna zaune muna hira law mustafa ya sake mikewa yace da kai da wada wa? lauyan safuwan ya mike yace ai wannan tambayar bata cancanci wannan lokaci ba law mustafa yace ai ko dole ne ya lissafo wadanda suke wajen dan dukkanin su muna bukatansu anna law bala ali yace ba lalle ne yasan su gaba daya ba law mustafa yace akan me bazai san suba bayan kullum tare suke law bala yace ina rokon kotu ta duba wannan tambayar bazai yiyu ya iya lissafo suba saboda yana cikin rudani law mustafa yace ba wanda zai manta tunda tare suke shedancinsu da abokin tsiya dana arziki ba'a nemansu mai shari'a ya buga abin hannunsa yace kotu tana san safuwan ya lissafo abokansa dake wajen kuma kotu nasan su bayyana nan da mako biyu safuwan ya fara lissafosu sulainman,auwal,musbahu,nura,ali,da mubarshir habib nurandi,hashim,muhannai,auwal,musa da sunusi nasidi kai harta ni abba sanda ya kirani yace suke wajen.


Muhd-Abba~Gana

www.abbagana.pun.bz
Share:

0 comments:

Post a Comment

pls drop down your comment......
dan Allah ku ajiye comment.

Tallata Kayanka

Guide Tricks Blog

Be With Me Technology

Popular Posts

About Me

My photo
Hey! I’m Muhammad Abba Gana, popularly known as AbbaGana, a blog Scientist by mind and a passionate blogger by heart fountainhead of Guidetricks, Duniyan Fasaha, Duniyar Yau, Hanyantsirah, Gidan Novels, Abba Gana Novels and Be With Me Technologies, I am twenty something year old guy from Jimeta, Adamawa State, Nigeria. I’m a Freelance writer, Information marketer, professional blogger, Web designer, Internet speaker, software Developer and also an author. I make living with my laptop and can work from anywhere I find myself (as long as there is a power supply and a reliable internet connection).

Blog Archive