shafine da aka bude wa masoyan littatafan hausa wanda aka fi sani da hausa novel wanda ni Muhammad abba gana nake rubutawa dan wayar tare da fadakarwa ga mutane a yanayin da muke ciki.

Saturday, 3 October 2015

KALLO***DAYA-60

kallo-daya.jpg

KALLO DAYA
60


Daddy na xaune sai umma da mummy da suka sakashi a tsakiya ko wace tayi shiga ta alfarma, munira da hanadi ma na xaune ya jafar ma haka, sai ya hydar kadai sallamarshi ce ta katse masu tunani cikin natsuwa ya duka ya gaida su daddy haka a su munira suka gaidashi, sanye yake da kananan kaya fatarnan a kwance lub lub sai fitanannen kamshin shi ne ke tashi daya cika ko ina yayi kyau sosai saidai ya dan rame caraf idanuwansu suka hadu cikin sauri ta sunkuyarda kanta kasa gyada kansa kawai yayi ya nemi guri a kusada jafar ya zauna,bayan anyi addu'a daddy ya fara jawabi kamar hka


www.abbagana.pun.bz
Share:

6 comments:

  1. gaskiya kana kokari kuma novel akwai dadi a karisar mana plz Allah ya kara basira

    ReplyDelete
  2. thank you, Allah ya qara basira, waiting 4 d nxt post

    ReplyDelete
  3. Nyc story plz keep movin

    ReplyDelete
  4. don Allah a cigaba, a turo mana new post

    ReplyDelete
  5. Tnx+jiraaa

    ReplyDelete

pls drop down your comment......
dan Allah ku ajiye comment.

Tallata Kayanka

Guide Tricks Blog

Be With Me Technology

Popular Posts

About Me

My photo
Hey! I’m Muhammad Abba Gana, popularly known as AbbaGana, a blog Scientist by mind and a passionate blogger by heart fountainhead of Guidetricks, Duniyan Fasaha, Duniyar Yau, Hanyantsirah, Gidan Novels, Abba Gana Novels and Be With Me Technologies, I am twenty something year old guy from Jimeta, Adamawa State, Nigeria. I’m a Freelance writer, Information marketer, professional blogger, Web designer, Internet speaker, software Developer and also an author. I make living with my laptop and can work from anywhere I find myself (as long as there is a power supply and a reliable internet connection).

Blog Archive