shafine da aka bude wa masoyan littatafan hausa wanda aka fi sani da hausa novel wanda ni Muhammad abba gana nake rubutawa dan wayar tare da fadakarwa ga mutane a yanayin da muke ciki.

Friday 9 October 2015

DAN******ALHAJI-3

dan-alhaji.jpg

DAN ALHAJI 3
muhd-Abba~Gana


ta girgiza kai cikin sauri ta fara tafiya cikin sarsarfa ta fara tafiya ya sake cewa da kin daure kin shigo na rage miki hanya kar ruwan nan ya sauko (hmm wai shin ana abun dole ne?) tayi har da ido tace a'a nace maka na gode Allah zai kawo min motar da zan shiga kafin ruwan ya sauko
bin ta yayi ya ringa mata magiya har ta fara jin haushin sa ta ci gaba da tarar motar ba ko wacce tazo a cike
shi kuma bai daina mata magiyar ta zo ya rage mata hanya ba dole hakan ta hakura ta shiga tsakiyar matar safuwan
cikin matar ba wanda yace da kowa uffan ya juyo yace yan makaranta wacce unguwar zan kaiki?
tace waccan hanyar zaka bi yasa kan motar suka ci gaba da tafiya tace mun zo ya tsaya ta sauka tace masa na gode yace sai yaushe kenan kai!!!
muhd-Abba~Ganawww.abbagana.pun.bz
Share:

0 comments:

Post a Comment

pls drop down your comment......
dan Allah ku ajiye comment.

Tallata Kayanka

Guide Tricks Blog

Be With Me Technology

Popular Posts

About Me

My photo
Hey! I’m Muhammad Abba Gana, popularly known as AbbaGana, a blog Scientist by mind and a passionate blogger by heart fountainhead of Guidetricks, Duniyan Fasaha, Duniyar Yau, Hanyantsirah, Gidan Novels, Abba Gana Novels and Be With Me Technologies, I am twenty something year old guy from Jimeta, Adamawa State, Nigeria. I’m a Freelance writer, Information marketer, professional blogger, Web designer, Internet speaker, software Developer and also an author. I make living with my laptop and can work from anywhere I find myself (as long as there is a power supply and a reliable internet connection).

Blog Archive