shafine da aka bude wa masoyan littatafan hausa wanda aka fi sani da hausa novel wanda ni Muhammad abba gana nake rubutawa dan wayar tare da fadakarwa ga mutane a yanayin da muke ciki.

Saturday, 3 October 2015

KALLO***DAYA-54

kallo-daya.jpg

KALLO DAYA
54


A haka suka sauka a MUMBAI INTERNATIONAL AIRPORT INDIA,dama dr ya hadasu da numbern likitan da saukarsu saiga motocin asibitin mai suna MANIPAL HSPTL sunxo daukansu.tamkar ba asibiti ba sbd tsaruwarta, kuma basa bukatar 'yan jinya sbd haka haka kai tsaye suka kama masauki a babban hotel din garin mai suna "4 SEASON HOTEL INDIA, munira da hanadi dakinsu daya ,umma da mummy dakinsu daya ,daddy da jafar suma daya,Yau tunda safe suka tafi asibitin kasancewar yaune xaayimai aikin,an turoshi akan sanye yakeda uniform din tiyata. Daddy yasa hannu aka shiga dashi .haka suka koma masaukinsu sunamai addu'ar samun war aka


www.abbagana.pun.bz
Share:

0 comments:

Post a Comment

pls drop down your comment......
dan Allah ku ajiye comment.

Tallata Kayanka

Guide Tricks Blog

Be With Me Technology

Popular Posts

About Me

My photo
Hey! I’m Muhammad Abba Gana, popularly known as AbbaGana, a blog Scientist by mind and a passionate blogger by heart fountainhead of Guidetricks, Duniyan Fasaha, Duniyar Yau, Hanyantsirah, Gidan Novels, Abba Gana Novels and Be With Me Technology, I am twenty something year old guy from Jimeta, Adamawa State, Nigeria. I’m a Freelance writer, Information marketer, professional blogger, Web designer, Internet speaker, software Developer and also an author. I make living with my laptop and can work from anywhere I find myself (as long as there is a power supply and a reliable internet connection).

Blog Archive