shafine da aka bude wa masoyan littatafan hausa wanda aka fi sani da hausa novel wanda ni Muhammad abba gana nake rubutawa dan wayar tare da fadakarwa ga mutane a yanayin da muke ciki.

Friday 16 October 2015

DAN******ALHAJI-34

dan-alhaji.jpg

DAN ALHAJI 34
Muhd-Abba~Gana
wasu nace wa shi ya tura shi wasu nacewa tuntube duk yabi ya rude ganin halin da malam nasiru yake ciki nunfashin sa sama sama wasu na cewa ya mutu wasu na cewa da ransa aka dauke shi akayi asibiti duk wanan abinda yake faruwa akan idon iyatu a kusa da gidan su rufaida take aiki gidan wani wai Alhaji kabiru tana gani malam nasiru ta dauka fa da sauri ta nufi gidan sa tana shiga ta tarar da habiba zaune tana bawa kamal nono ta labarta mata batasan lokacin da ta ajiye kamal din ba ta dauki mayafi bata tsaya daukarsa ba tayi waje da gudu ba takalmi rufaida ta rufo mata baya suka bat iyatu a tsaye yaro an dagwar dashi yaga fitar yan gidan su ya daga ido yaga baisan iyatu ba ya barke da kuka tasa hannu ta dauke shi ta ringa rarrashin sa yaro yaki bi sutayi da shi suna isa wajen da abin ya faru suna kokarin tsallaka titi lokaci da ake kokarin sa shi a mota jini yana tsituwa habiba ba tare data duba titi ba ta tsallaka mai mota yana tayi mata horn rufaida tace wa ummi ga wata katuwar mota nan tsaya ta wuce ina motar nan tazo tabi ta kanta take ko shurawa batayi ba.tab!!! ana wata ga wata ga kuma wata Allah ya sawwaka dai


Muhd-Abba~Gana
www.abbagana.pun.bz
Share:

0 comments:

Post a Comment

pls drop down your comment......
dan Allah ku ajiye comment.

Tallata Kayanka

Guide Tricks Blog

Be With Me Technology

Popular Posts

About Me

My photo
Hey! I’m Muhammad Abba Gana, popularly known as AbbaGana, a blog Scientist by mind and a passionate blogger by heart fountainhead of Guidetricks, Duniyan Fasaha, Duniyar Yau, Hanyantsirah, Gidan Novels, Abba Gana Novels and Be With Me Technologies, I am twenty something year old guy from Jimeta, Adamawa State, Nigeria. I’m a Freelance writer, Information marketer, professional blogger, Web designer, Internet speaker, software Developer and also an author. I make living with my laptop and can work from anywhere I find myself (as long as there is a power supply and a reliable internet connection).

Blog Archive