shafine da aka bude wa masoyan littatafan hausa wanda aka fi sani da hausa novel wanda ni Muhammad abba gana nake rubutawa dan wayar tare da fadakarwa ga mutane a yanayin da muke ciki.

Saturday, 3 October 2015

KALLO***DAYA-57

kallo-daya.jpg

KALLO DAYA
57


yauma kamar kullum sun tafi dubashi,suna xaune zai shiga wanka sai kawai yace hanadi taxo ta tamashi,sunkuyarda kanta tayi a kasa kasancewar duk su mummy nanan tana mamaki a ranta yaushe ya hydar ya zama mara kunya,ganin haka yasa suka fita,tashi yayi a hankali ya sama kofar key duk kanta a sunkuye maganarshi ta ankarar da ita inda yace kefa nake jira, a hankali ta dago fuskarta tayi saurin kawar da kanta kasancewar ba riga a jikinshi,tasbihi takema Allh daya halitta mashi kyaun jiki haka giant ne shi mai kirar karfi ba abunda yafi burgeta kamar kwantaccen bakin gashinda ya lullube faffadan kirjinshi, marairaice mashi tayi tana bashi hkri akan yaje yayi wankanshi xata shafa masa mai,dakyar ya hkra ya tafi yayi.ajiyar xuciya ta sauke kana ta fita a dakin koda suka dawo harya shirya cikin kananan tufafi yayi kyau sosai saidai ya rame,kallon xan kamaki ne wata rana ya mata,dauke kanta kawai tayi.www.abbagana.pun.bz
Share:

0 comments:

Post a comment

pls drop down your comment......
dan Allah ku ajiye comment.

Tallata Kayanka

Guide Tricks Blog

Be With Me Technology

Popular Posts

About Me

My photo
Hey! I’m Muhammad Abba Gana, popularly known as AbbaGana, a blog Scientist by mind and a passionate blogger by heart fountainhead of Guidetricks, Duniyan Fasaha, Duniyar Yau, Hanyantsirah, Gidan Novels, Abba Gana Novels and Be With Me Technology, I am twenty something year old guy from Jimeta, Adamawa State, Nigeria. I’m a Freelance writer, Information marketer, professional blogger, Web designer, Internet speaker, software Developer and also an author. I make living with my laptop and can work from anywhere I find myself (as long as there is a power supply and a reliable internet connection).

Blog Archive