shafine da aka bude wa masoyan littatafan hausa wanda aka fi sani da hausa novel wanda ni Muhammad abba gana nake rubutawa dan wayar tare da fadakarwa ga mutane a yanayin da muke ciki.

Wednesday, 28 October 2015

SAMRA***38-39 & 40

samra.jpg

[10/28, 7:44 AM] Abba~Gana
SAMRA 38

Tana lfy mallam anty tacemin kanaso kamin mgna kuma meye na matsowa kusa dani ....budar bakinshi yace aiwannan shine mgnar kawai daidai lkcn ne yacafko ta yawurgata kan gado yarike hjbin ya yaga shi biyu yarage vest din datasaka kawai da bra sai wando....tafara ihu tana kiran anty itaku nafeesat sai shewa takeyi akan gado tana aikin gama yagama daidai wannan lkcn sadeeq yashigo pallown shi yaji ihun bbyn shi yayi maxa yaje kofar dakin yadauki spear key yabude dakin shiko alhji har yayi kokarin rabata da vest dinta daga ita sai farar bra kawai yana bude kofa yaga abunda ke shirin faruwa kawai ya ture alhji sumaila xuwa bango yayi maxa yacire kakinshi nakai ya bawa samra tasaka yayi maxa yakira security men na gate akan kar subar kowa yafeeta daga gdan inba shiba shiko alhji najin haka yafara rokon sadeeq amma wani mahaukacin mari captain yasakar mishi yasashi yin shuru............



www.abbagana.pun.bz
[10/28, 7:47 AM] Abba~Gana
SAMRA 39

Haka captain yayi ta jibgar shi kamar yaga kayan wanki itako samra sai rokon shi yake akan yabarshi amma ina....itako nafeesat tanata murna can tafara jin ihun alhji ada taxata dadi ne yasashi ihu amma dataji abin ya sananta yasatw fitowa dga daki domin taxo ta duba tana budewa tagw sadeeq tayi ihu......ta hau ja dabaya dabaya amma kafin tafeeta yakamota yasakata acikin wani daki yakulle ......kawai yakoma kan alhji yaci gaba da dukanshi......itako samra baiwar ALLAH dataga abin bana karewa bane kawai tafeeta taje gdan tahir tako ci saa yana nan ....taxaiyyana mishi komai haba ai dan danan taja shi sai gda............




www.abbagana.pun.bz
[10/28, 7:48 AM] Abba~Gana:
SAMRA 40

Suna isa gda suka shiga daki suka samu still bai bar dukanshi ba har jini ya fara fita daga hancin alhji....dakyar tahir ya kwaci alhji sumaila daga gun sadeeq .....yana ganin an amsheshi yafita daga dakin shi yaje yadauko bindiga daga cupboard yanufi dakin daya kulle nafeesat ........tana ganinshi tafara kyarma yace kifada min gasky ko in kasheki tafara fada mai duk abunda ya faru ......dai dai lkcn tahir yadamu alhji ya farfado yahau neman sadeeq acikin gdan yaxo wucewa tawata daki yaji kamar mgnar nafeesat yabude daki yashiga yaxauna shima.....sai data gama mgnar tukun sannan tahir yatashi yaje yadauki alhji sai assibity......ananne sadeeq yakira abban shi yasanar dashi komai ......abba yace duk su tattara suxo gobe harda iyalen tahir dashi kanshi tahir........
TOH XAN DAKATA ANAN XUWA ANJIMA IN SHAA ALLAH




www.abbagana.pun.bz
Share:

Related Posts:

3 comments:

pls drop down your comment......
dan Allah ku ajiye comment.

Tallata Kayanka

Guide Tricks Blog

Be With Me Technology

Popular Posts

About Me

My photo
Hey! I’m Muhammad Abba Gana, popularly known as AbbaGana, a blog Scientist by mind and a passionate blogger by heart fountainhead of Guidetricks, Duniyan Fasaha, Duniyar Yau, Hanyantsirah, Gidan Novels, Abba Gana Novels and Be With Me Technologies, I am twenty something year old guy from Jimeta, Adamawa State, Nigeria. I’m a Freelance writer, Information marketer, professional blogger, Web designer, Internet speaker, software Developer and also an author. I make living with my laptop and can work from anywhere I find myself (as long as there is a power supply and a reliable internet connection).

Blog Archive