shafine da aka bude wa masoyan littatafan hausa wanda aka fi sani da hausa novel wanda ni Muhammad abba gana nake rubutawa dan wayar tare da fadakarwa ga mutane a yanayin da muke ciki.

Friday 9 October 2015

DAN******ALHAJI-8

dan-alhaji.jpg

DAN ALHAJI 8muhd-Abba~Gana

kwata kwata yayan su biyu ne a duniya wannan shekarar ce rufaida take zana jarabawarta ta fita daga secondary.
motar safuwan taja ta tsaya a kofa gidan su rufaida sulainman ya yamutsa fuske yace ina gidan? safuwan yace gashi nan a fusace ya kalle shi yace wai kai wanni irin mutum ne ka duba matsayinka na DAN ALHAJI amma ka rasa wadda zaka ce kan sai yar talaka ai kwarya tabi kwarya in tabi akusa sai ta fashe" ransa a bace yace kai wai sulainman me yasa kake yawan shiga rayuwata? ita na gani ina so kuma ba wanda zai hanani abunda nake so talaka da mai kudi duk Allah ne yayi su idan ka tashi naka auran ka auro yar karuna ba ruwana ya aika yaro gidan yace kace ana sallama da******* can ya tuna bai san sunanta ba ya tambayi yaron yarinyan gidan nan yace sunan ta rufaida nidai ita nasani sai kaninta kamal goyansa ake yana shan nono
ya dafa kansa yace ka shiga kace ana sallama da ita yaron irin masu surutun nan ne yace inji wa zanceh?
suna tsaye jikin mota sai ga malam nasiru nan suka gaisa yace kune masu sallama da rufaida suka amsa da eh ya nuna musu waje suka zauna yace dasu "tasan da zuwanku? suka ce A'a.
muhd-Abba~Ganawww.abbagana.pun.bz
Share:

0 comments:

Post a Comment

pls drop down your comment......
dan Allah ku ajiye comment.

Tallata Kayanka

Guide Tricks Blog

Be With Me Technology

Popular Posts

About Me

My photo
Hey! I’m Muhammad Abba Gana, popularly known as AbbaGana, a blog Scientist by mind and a passionate blogger by heart fountainhead of Guidetricks, Duniyan Fasaha, Duniyar Yau, Hanyantsirah, Gidan Novels, Abba Gana Novels and Be With Me Technologies, I am twenty something year old guy from Jimeta, Adamawa State, Nigeria. I’m a Freelance writer, Information marketer, professional blogger, Web designer, Internet speaker, software Developer and also an author. I make living with my laptop and can work from anywhere I find myself (as long as there is a power supply and a reliable internet connection).

Blog Archive