shafine da aka bude wa masoyan littatafan hausa wanda aka fi sani da hausa novel wanda ni Muhammad abba gana nake rubutawa dan wayar tare da fadakarwa ga mutane a yanayin da muke ciki.

Tuesday, 6 October 2015

KALLO***DAYA-81 & 82

kallo-daya.jpg

KALLO DAYA
81Jirginsu ya sauka munira Da ya jafar ne suka daukesu munira da hanadi rungume junansu sukayi suna murna sai mamakin kyaunda sukayi takeyi munira ce tace ya hydar me kake bawa hanadi ne ta koma haka,tsuke fuska yayi,gum tayi da bakinta kasancewar bata manta halinshi ba bayason raini ko kadan amma tayi mamakin ynda taga hanadi na xuba mashi shagwaba duk ta narke masa sai wani biyeta yakeyi yana lallabata dariya kamar ta kashe munira harararta yayi kana yace yarinyarnan inaga saina tattakaki anan gurin idan bakiyi hnkli bah,ya jafar ne yace kai dallah malam tafi chan don wlh kana dukarmin mata akan taka matar xan rama,jawota kawai yayi ya manna a kirjinshi kasancewar miskilancin ya tashi a haka har suka isa a tangamemin gidansu da aka gama ginawa kasancewar yana aiko kudi har aka kammala,saida sukayi bacci suka huta sannan suka tafi gidansu daddy da gudu ta rungume mummy hakama umma suna mamakin ynda ta koma hakama daddy ya shigo suka gaidashi mummy tace ba inda hanadi xata koma harsaita haihu ba ynda ya hydar baiyi bh dole ya hakura shima kayanshi ya kwaso ya dawo bangarenshi nada.
KALLO DAYA
82Rashin kunya kuwa ya hydar sai xubata yakeyi kullum yana manne Da ita don ynxu ko umma ya daina kunya,kullum sai ya rinka mgn shi kadai yana shafa cikin wai fira yakeyi da babynsa,mummy tayi korarshi harta gaji,kullum anan munira ke yini sai dare take komawa gida,
Yau misalin karfe 4 na asuba hanadi ta tashi da matsanancin ciwo sai kuka takeyi a haka mummy ta kira ya hydar a rikice yake dagashi sai kayan bacci ya dauketa sai waje driver ya fito da mota suka wuce asibiti tareda mummy,likitoci suka dukufa a kanta ita kuka hydar kuka da kyar aka samu ya fita daga dakin,cikin ikon Allh karfe 7 na safe ta haifo kyawawan 'yan biyunta sak mahaifinsu.bakin kowayaki rufuwa bama kamar uban gayyar da ya hana kowa daukarsu saida mummy ta korashi sannan ya fita,a ranar aka sallamesu kasancewar duka cikin koshin lafia suke.


www.abbagana.pun.bz
Share:

0 comments:

Post a comment

pls drop down your comment......
dan Allah ku ajiye comment.

Tallata Kayanka

Guide Tricks Blog

Be With Me Technology

Popular Posts

About Me

My photo
Hey! I’m Muhammad Abba Gana, popularly known as AbbaGana, a blog Scientist by mind and a passionate blogger by heart fountainhead of Guidetricks, Duniyan Fasaha, Duniyar Yau, Hanyantsirah, Gidan Novels, Abba Gana Novels and Be With Me Technology, I am twenty something year old guy from Jimeta, Adamawa State, Nigeria. I’m a Freelance writer, Information marketer, professional blogger, Web designer, Internet speaker, software Developer and also an author. I make living with my laptop and can work from anywhere I find myself (as long as there is a power supply and a reliable internet connection).

Blog Archive