shafine da aka bude wa masoyan littatafan hausa wanda aka fi sani da hausa novel wanda ni Muhammad abba gana nake rubutawa dan wayar tare da fadakarwa ga mutane a yanayin da muke ciki.

Thursday 22 October 2015

RAYUWAR***FAUZZIYA-6

rayuwar-fauziya.jpg

6RAYUWAR (FAUZIYYA) Part (6)... A kaf fad'in
duniya nasan bani da makusanta kamar Mama
da Fa'iza, amma su suka zamo silar haddasa
gundarin ba'kin ciki acikin zuciyata, naso zuwa
nasanar da 'yan uwan Abba da abokansa halin
da nake ciki, amma nasan zafin ran Mama tunda
tace a'a to wllh tazauna. Idan na iya zayyana
muku tashin hankalin dana shiga to zan muku
'karya don bazai misaltu ba, bansan wani abu
alaqa da saurayi ba danayi aure na huta, Fa'iza
kuwa anbud'e 'kofofin harka da manyan samari
masu naira, su zaga inda sukeso suna shanawa
irin ta manyan masoya. Fadila tana aji 5 a
secondry, Faisal Aji 3, Farida Aji 1, Amir kuma
yana Pri. 4, sai Fahad shi kuma yana shekarar
farko a Jami'a, Mama km ta tafi wajen aiki idan
taga dama ta tafi da Fa'iza sbd hali yazo 1 idan
km tanada appntmnt da samari muzauna gida
tare, idan saurayin yazo tai ficewarta tabarni ni
kad'ai, haka zan zauna nagyara d'akuna nashare
tsakar gida band'aki, wanke-wanke girki duk
aikin gida ni kad'ai, wataranma idan sundawo
wnnn yaceabinci be dad'iba wncn yace na 6atar
masa da abu, wulakanci dai kala-kala haka zanbi
kowa ina kokarin faranta musu amma duk basa
gani, bazan iya fad'a muku irin wulakanci da cin
mutuncin danake fuskanta ba hatta yaran sun
fara yimin suma, Mama ta sallami masu aiki
almajiri kawai tabari sbd cefane wai tana
ganinmu agida bazata ajiye mana masu aiki ba,
komai ya ta6ar6aremin nazamo kamar jaka
marar galihu bani da ikon kai 'karar mama wajen
kowa, don nasan 'karshe nizan koma ruwa...
www.abbagana.pun.bz
Share:

1 comment:

pls drop down your comment......
dan Allah ku ajiye comment.

Tallata Kayanka

Guide Tricks Blog

Be With Me Technology

Popular Posts

About Me

My photo
Hey! I’m Muhammad Abba Gana, popularly known as AbbaGana, a blog Scientist by mind and a passionate blogger by heart fountainhead of Guidetricks, Duniyan Fasaha, Duniyar Yau, Hanyantsirah, Gidan Novels, Abba Gana Novels and Be With Me Technologies, I am twenty something year old guy from Jimeta, Adamawa State, Nigeria. I’m a Freelance writer, Information marketer, professional blogger, Web designer, Internet speaker, software Developer and also an author. I make living with my laptop and can work from anywhere I find myself (as long as there is a power supply and a reliable internet connection).

Blog Archive