shafine da aka bude wa masoyan littatafan hausa wanda aka fi sani da hausa novel wanda ni Muhammad abba gana nake rubutawa dan wayar tare da fadakarwa ga mutane a yanayin da muke ciki.

Friday 16 October 2015

DAN******ALHAJI-30

dan-alhaji.jpg

DAN ALHAJI 30






Muhd-Abba~Gana



bai fi awa daya ba ta dawo hayyacinta a gigice ta tashi ta ganta akan gadon sa wata kara ta saka marar misaltuwa hade da wasu zazzafan hawaye suka ringa fitowa mata tayi zinbir ta mike ta dau kayanta tasa shi kuma ya zuba mata ido yana kallon kyakykyawan surar da Allah yayi mata a cikin mata da banbanci duk iya neman mata irn nasa bai taba gamuwa da irin taba ko tima bata kama kafartaba ya kudiri niyyar kota halin kaka sai ya mallaketa a matsayin matarsa cikin rudani ta juya ta kalle shi tasana mara misaltuwa da tsiya wacce baza dada son komai kama dashi ba tace KA CUCE NI!!! KA YAUDARENII!!! KA BATA MIN RAYUWA!!!! KA CUCI IYAYENA!! KA DAU ALHAKINSU!! KA ZALINCESU!!! ALLAH YA ISA!!
kukan da keyi ya sake tsanan ta tacu gaba da cewa sun dauki shekaru da dama suna tarbiya ta amma sa'a daya ta tashi a banza cikin kuncin zucita tace Allah ya isa! tsakanina da kai yadda ka sani cikin takaicin rayuwa in Allah ya yarda kai ma haka zaka kare da sari ta fice daga dakin ta nufi hanyar fita waje
duk tausayinta ya dame shi da na sanin da bata da amfani tashi yayi ya ringa zagaya dakin ya rasa abinda yake masa dadi can hangin jakarta da hanzari ya dauka ya bita ya kwalla mata kira amma ina ko kallo bai isheta ba motarsa ya hau ya bita har titi ya tsaya dai dai inda ta tsaya yace ga jakarki ba tare da kallon shiba tasa hannu ta fisge tayi gaba bitaa yayi da kallo yana cewa ta shiga ya kaita gida yana kallo ta tayi wata mota tayi tafiyarta ta bar tsaye sai ga sulainman nan suka tyaya suna tambayar sa ya DAN ALHAJI da fatan ka rubuce ka wanke ko kallon su baiyi ba yaja motarsa ya barsu a nan tana shiga gida ta tarar umminta na bacci lallabawa tayi ta shiga bandaki ta gama abinda zatayi tata gyara fuskarta sannan ta koma dakin ummi tayi sallama tace ta dawo tace yaya jikin nasa tace da sauki ummi tace ninaji a jikina dk ba dadi shine na kwanta ina kuma halima? tace ta wuce gida ita sauri take wai zasu tafi garin su yau kwana da kwanaki tana cikin bacin rai ta kasa gayawa kowa ta bar abin a zuciyarta yana damuntako baccin arziki batayi ga wani sauyi da take ji a jikinta ta kara razana.





Muhd-Abba~Gana




www.abbagana.pun.bz
Share:

0 comments:

Post a Comment

pls drop down your comment......
dan Allah ku ajiye comment.

Tallata Kayanka

Guide Tricks Blog

Be With Me Technology

Popular Posts

About Me

My photo
Hey! I’m Muhammad Abba Gana, popularly known as AbbaGana, a blog Scientist by mind and a passionate blogger by heart fountainhead of Guidetricks, Duniyan Fasaha, Duniyar Yau, Hanyantsirah, Gidan Novels, Abba Gana Novels and Be With Me Technologies, I am twenty something year old guy from Jimeta, Adamawa State, Nigeria. I’m a Freelance writer, Information marketer, professional blogger, Web designer, Internet speaker, software Developer and also an author. I make living with my laptop and can work from anywhere I find myself (as long as there is a power supply and a reliable internet connection).

Blog Archive