shafine da aka bude wa masoyan littatafan hausa wanda aka fi sani da hausa novel wanda ni Muhammad abba gana nake rubutawa dan wayar tare da fadakarwa ga mutane a yanayin da muke ciki.

Tuesday 27 October 2015

SAMRA***16-17-18-19 & 20

samra.jpg

[10/27, 8:21 PM] Abba~Gana: SAMRA16


Dayake kodaya kawo ta tashan babu mutane dayawa acikin motar shiyasa passenger suke xaune da tsaye a wajen motar.......itadai tanata tunani inane ma hanyar gdan su .....can kuma saitace toh ina kuma xani ma......shiko captain sadeeq tunda yafara drivin nakomawa gda yake ganin kamar baiyi adalci ba idan yabarta ta tafee kuma moreover shex til a young girl haba ai tuni wani xuciyar tace kakoma kadauko ta......nan da nan yajuya yaje yadauko ta wanda a daidao lkcn ne suke shirin tashi......tana ganin shi tafara kuka...shiko yana xuwa yajata xuwa mota kowa sai kallon su suke sbda balain kama dasukayi da sadeeq......haka yasata acikin mota yaja motar xuwa gda ita ko sai famar rusa kuka takeyi.....yanaxuwa yayi horn akaxo aka bude mishi yashiga cikin gate yaje ya ajiye motar sannan yace budi kifita kije dakin ki...tana fita yaja motar sai wani super market daya shiga yayi ta jeedo mata kaya both english nd native wear ......haka ya juya kan motar sai gda.....
[10/27, 8:21 PM] Abba~Gana: [10/26, 9:29 PM] bilkisu ahmed:
SAMRA18Tana shiga pallow taxaune akasan kafan ta.....tace gani abba.....samra tadago takalle shi yace ina mummyn ki da daddyn ki...kuma inane gidan ku da garin ku .....ya gama wannan tambayar taji kanta yafara mata ciwo.....can tayi yunkurin xata bashi amsa amma ina kawai ganinta ne yayi akasa ta fadi ta sume...dan danan hankalin shi yatashi yaje yadauko ruwa swan mai sanyi daga fridge ya xuba mata don danan tatashi.....tana xubar da kwalla...abun yabashi mamaki amma sai yashareta bai kara ce mata komai ba....Haka rayuwa takasance tsakanin sadeeq da samra don babu wanda yasan xamanta agidan bbu wanda yasan daxamanta a gdan .....ko iyayeshi da aboki shi wato captain tahir wanda suke makota shima baisan da xamanta....haka kuma idan har yatambayeta questions dan gane da rayuwarta nada sai dai kawai kuganta tasuma......haka dai ya hakra yabar ta badon ko sbda baya sonji ba......amma yayi alkawari saiya taimaka mata...
[10/26, 9:29 PM] bilkisu ahmed:
SAMRA19 WANENE ABUBAKAR SADEEQ
Sadeeq dai dane ga alhj bashir da hjy zainab.....shine da na farko a family dinsu yanada kanni kuda 4 bayan shi akwai muazzam,sadeeya,hafsat sai kuma autar su fateema wato sa'ar samra kenan....amma tadan girmi samra da shekara 2....suna zaune ne a garin kano...sadeeq dai yayi primary,secondry nd tertiary instution dinshi a abroad....bayan yadawo ne yace ma mahaifinshi cewa yanaso yayi aikin sojoji..shine alhji ya tura shi military skul...sadeeq dai yanada rike addini baya wasa da addinin shi,yanada natsuwa,ga kyau,sai abu na karke miskili ne na karke.....bakowa yake ganin dariyan shi ba saidai mahaifanshi...ayanxun haka yana aiki ne a abja kuma yana xaune ne agdan mahaifinshi dayake kaduna...dayake mahaifin shi babbar mai kudi ne a garin kano...kuma sunada son taimakon talakawa...sunada mutunci kuma gdan su gdan mutumci ne.....KUNJI KADAN DAGA CIKIN TARIHIN CAPTAIN SADEEQ KENAN.......

[10/26, 9:29 PM] bilkisu ahmed
SAMRA17

Yana isowa gda kai tsaye cikin dakinta ya shiga.....kawai yana turo kofa ya ganta tana barci duk gashin ta ya rufe mata fuska kuma ta takure kanta waje daya.....haba ai nan da nan kawai ya gyara mata kwanciya....yaja mata kofa ya fita....sai jajen 1 tatashi tafada bayi tayi wanka tayi alwala don samra dukda kankantar shekarunta akwai tsabta uwa uba kula da sallah......bayan ta idar ne tana xaune akan darduma kawai sai ya bude kofa yashigo .....tayi maxa ta durkusa a kasa tace sannu da xuwa ABBA sai yayi shuru yana tunani wato har ya xama abbar ta lallai....can yace kinyi wanka tace ehm yace wana kaya kika saka tace nadaxun.....yace inaxuwa kawai sai gashi da cikin kaya yace kixabi daya kisaka kisameni a pallow tace toh......bayan yafita sai tayi maxa ta saka rigar tafeeta.......
[10/27, 8:21 PM] Abba~Gana SAMRA 20


Haka dai suka ci gaba da rayuwa tsakanin sadeeq da samra bawanda yasan da xamanta a gdan.....a lkcn wanu shakuwa ne yashiga tsakanin sadeeq da samra yadauke ta kamar his blood sister...itakuma tadaukeshi kamar abban ta....amma duk da sonta dayake yi baya mata wasa inhar tayi laifi....yanxun haka suna pallow yana kallon news da misalin karfe 9pm ita kuma tana xaune akan cinyarshi tace abba yace naam bby.....dama abba inaso ne kamar dani skul ko kuma kasamomin lesson teacher.....yayi dariya ya danyi kamo mata hanci ......yace acan gda wani klass kike kawai gani yayi tasunkuyar da kai kawai sai ga hawaye nan a fuskar ta yadagota yace com'on donr cry bby......suna cikin haka ne suka ji sallamar captain tahir abokin abban ta yace oya tashi kishiga ciki banason kowa yasan kina nan.....haka tatashi tashi cikin daki .......sannan yayi ma tahir iso zuwa cikin pallow....
Share:

0 comments:

Post a Comment

pls drop down your comment......
dan Allah ku ajiye comment.

Tallata Kayanka

Guide Tricks Blog

Be With Me Technology

Popular Posts

About Me

My photo
Hey! I’m Muhammad Abba Gana, popularly known as AbbaGana, a blog Scientist by mind and a passionate blogger by heart fountainhead of Guidetricks, Duniyan Fasaha, Duniyar Yau, Hanyantsirah, Gidan Novels, Abba Gana Novels and Be With Me Technologies, I am twenty something year old guy from Jimeta, Adamawa State, Nigeria. I’m a Freelance writer, Information marketer, professional blogger, Web designer, Internet speaker, software Developer and also an author. I make living with my laptop and can work from anywhere I find myself (as long as there is a power supply and a reliable internet connection).

Blog Archive