shafine da aka bude wa masoyan littatafan hausa wanda aka fi sani da hausa novel wanda ni Muhammad abba gana nake rubutawa dan wayar tare da fadakarwa ga mutane a yanayin da muke ciki.

Tuesday 27 October 2015

SAMRA**1 2 3 4 & 5

samra.jpg

[10/26, 10:16 PM] Abba~Gana: SAMRA1 Samra dai haddaddiyar yarinyace ya tilo ga Alhaji sani da Hajiya saadatu...samra doguwace mai daradaran idanuwa ....wato SEXY EYES....tanada gashi har gadon bayanta ...gashi da tsantsi ga shi baki wuluk sbda tsananin gashin nata ne masu kitso ke gudun mata .....samra dai fara ce amma bacan ba...tanada dogon hanci kamar anja shi da ruler.....samra nada natsuwa gatada hankali uwa uba giramama nagaba da ita ....tana xuwa makaranta kudi wato jethro academy kuma tana jss1 ne ......amakarantar su kuwa bata wuce na daya...yanxun haka tanada haddan ixifi 25 akanta....wannan kenan.....www.abbagana.pun.bz
[10/26, 10:16 PM] Abba~Gana: SAMRA 2


ASALIN SU....
ALHAJI sani dai wani attajirine mai kudin gaske dan kasuwa agarin zaria ....yanada kamfannunuka dadama a jihohi daban daban ......yayi primary nd secondary skul dinshi a kaduna state .....bayan haka ne mahaifinshi ALHAJI Mamman yatura shi abroad domin yaje yayi krtu ...anan ne ya idda yakararunshi afanni bussiness admin ya dawo gda baban shi yamishi mgna akan aure yace yabarwa mahaifin shi xabi ...ananne babban shi yasanar dashi cewa akawai wata yar abokinshi wato mallam faruk mahaifin saadatu....kuma ya yaba da hankinta.....www.abbagana.pun.bz
[10/26, 10:16 PM] Abba~Gana: SAMRA 5

Kande dai muguwar yar tashace gata dabin malamai ....taci alwashin sai taraba ddy da mummy.....saboda dady ko agaban waye nunawa yake yafison mummy akan umma...haka bakaramin konama umma rai yake ba....shiyasa taci alwashin sai ta raba mummy da daddy....kullum tana kan hanyar gurin boka sombo ....asha tura ma mummy aljanu amma saidai su dawo da kunnennen jiki suce takona su sbda mummy bata xaman banxa kodayaushe da karatu abakinta ......shiyasa ko an aiko so saidai su kone.....har yau dai samra kadai garesu....shiyasa umma ta tsani samra sosai
SAMRA 4 Bayan daurin auren sani da saadatu da shekara dayane ALLAH ya albarcesu da ya daya wato samra kenan ....bayan haihuwan samra da shekaru da dama hjya saadatu bata kara samun cikin ba ....shiko alhj sani bai damu...ita ko tanuna damuwarta sosai ....har rake bashi shawara akan yaje yakara aure...yanuna bacin ranshi amma tallabashi har ya auro kande yar makociyarsu .....wato ummi kenan ....bayan auro kande da shekara hudu har ila ga lkcn shuru babu komai ko bari bata taba yiba....
[10/26, 10:16 PM] Abba~Gana
: SAMRA 6


CIGABAN LBRI.....
samra tana xaune da ummanta a pallow tana tayata tsifan gashinta...umma tashigo pallow ko sallama babu taxauna.....sai mummy tace sannu dahutawa......sai umma tashareta,taharareta...sai tadauki remote tacanxa channel taga channel din larabci xuwa na waka....tayi hakane sbda boka yakirata yace yaturo wasu aljanu wai takokarta tajanye hankali daga ibadar ALLAH....itako mummy tana ganin haka sai tafara taratu awaje suratul jin ....suko da aljanu suka tunkarota suka ga abinda take krntawa kawai sai suka ja dabaya suka koma ....itako umma haushin mummy tasoma ji ...kawai tayi tsaki tace wlhy kin damu mutane...mummy kawai tayi darya tashareta batare data kulata ba tacigaba da karatunta......
TOH MASU KARATU GA KADAN DAGA CIKIN LITTAFIN NAN IDAN KUNJI YAMUKU DADI TOH INA JIRAN COMMENT DINKU.....
Share:

7 comments:

 1. ACHIGABA MUN GODE

  ReplyDelete
 2. Yy dadi sosai

  ReplyDelete
 3. labarin so akwai dadi gakiya agurin karantawa amma Allah yasa wadda zan samu zata so ni sosai @+2348060005577

  ReplyDelete
 4. sumaiya muhammad19 May 2016 at 10:07

  gaskiya yayi

  ReplyDelete
 5. Tawakkaltu zakariyya19 August 2016 at 12:10

  yayi

  ReplyDelete

pls drop down your comment......
dan Allah ku ajiye comment.

Tallata Kayanka

Guide Tricks Blog

Be With Me Technology

Popular Posts

About Me

My photo
Hey! I’m Muhammad Abba Gana, popularly known as AbbaGana, a blog Scientist by mind and a passionate blogger by heart fountainhead of Guidetricks, Duniyan Fasaha, Duniyar Yau, Hanyantsirah, Gidan Novels, Abba Gana Novels and Be With Me Technologies, I am twenty something year old guy from Jimeta, Adamawa State, Nigeria. I’m a Freelance writer, Information marketer, professional blogger, Web designer, Internet speaker, software Developer and also an author. I make living with my laptop and can work from anywhere I find myself (as long as there is a power supply and a reliable internet connection).

Blog Archive