shafine da aka bude wa masoyan littatafan hausa wanda aka fi sani da hausa novel wanda ni Muhammad abba gana nake rubutawa dan wayar tare da fadakarwa ga mutane a yanayin da muke ciki.

Friday 9 October 2015

DAN******ALHAJI-18

dan-alhaji.jpg

DAN ALHAJI 18


muhd-Abba~Gana

dayaga abin bana wasa bane sai da yasan yadda yayi Alhaji muaz yasan zancen zai auri yar talaka sanin halin alhaji muaz na kin hurda da talakawa ko kadan baya son ya rabe shi ya dinga fada ya zubawa idonsa toka tun da yake bai taba yiwa safuwan fada ba sai karonnan ran safuwan ya baci yace shi ita yake so ya ko haukansa ta inda ya shiga batanan yake fita ba yace kaje ka dubo ko yar wa kake so ka aura zan aura ma,safuwan yayi buris da maganar yaci gaba da zuwa gurin rufaida yasa a gaba yana ta wallafo masa illolin zama da talaka kuma ya dauki alkawarin in dai ya rabu da yarinyar nan zai kara masa wasu kanfanoni annan ne HAJIYA BILKI yar katsina wan asali kenan ga kunya ga kara haba yallabai kabar yaro ya auri wacce yake so talaka da mai kudi duk Allah ne ya haliccesu kuma ba wanda yasan wada yafi mu lokacin da mukayi aure kana dashine? da na sha yasar da kayan dakina ina mana abinci na kuma sha kwana da yini anan fa yace ina wuta ya sakata? ya ringa fada wai tayi masa gori a gaban yaro itama ta daka ta tashi ba wanda ya saurara a ranar dai rai ya baci sosai dan sai da hajiya tayi masa fushi sosai wato yajin aiki ya rasa yadda zai sha kanta gashi baya son bacin ran ta kona miskala zarratin amma yana ganinin indai akan ya hakura safuwan ya auri yar talaka ne sai dai ko wacce wacce.muhd-Abba~Gana

www.abbagana.pun.bz
Share:

0 comments:

Post a Comment

pls drop down your comment......
dan Allah ku ajiye comment.

Tallata Kayanka

Guide Tricks Blog

Be With Me Technology

Popular Posts

About Me

My photo
Hey! I’m Muhammad Abba Gana, popularly known as AbbaGana, a blog Scientist by mind and a passionate blogger by heart fountainhead of Guidetricks, Duniyan Fasaha, Duniyar Yau, Hanyantsirah, Gidan Novels, Abba Gana Novels and Be With Me Technologies, I am twenty something year old guy from Jimeta, Adamawa State, Nigeria. I’m a Freelance writer, Information marketer, professional blogger, Web designer, Internet speaker, software Developer and also an author. I make living with my laptop and can work from anywhere I find myself (as long as there is a power supply and a reliable internet connection).

Blog Archive