DAN******ALHAJI-36
DAN ALHAJI 36
Muhd-Abba~Gana
gashi ba wanda inda yan uwasa suke ba irin bakin cikin dasu alhaji kabiru da abokan aikin sa ba suyi ba rufaida ko jin wanda ya ga mai kama da ita ba'ayi ba mutane unguwa sunce sai sun dauki mataki akan safuwan wasu nace wa abar shi da Allah tunda yanzu ina mallam nasiru da mai dakinsu da yar tasu da abin ya faru saboda ita wannan kawa ibtila'i ne daga Allah yan sanda ko tunda abin ya faru suka tsar keyar safuwan Alhaji duk ya rame yayi baki hajiya bilki ko tunda taji abin daya faru da iyayen rufaida bata cikin hayyacinta tana kwance a asibiti jininta ya hau sosai safuwan ko in ba kyakyawan sani kaya masa ba baza ka gane shi ba yan sanda sun hana ganin shi ko Alhaji ma sau daya ya ganshi.
Muhd-Abba~Gana
www.abbagana.pun.bz
0 comments:
Post a Comment
pls drop down your comment......
dan Allah ku ajiye comment.