shafine da aka bude wa masoyan littatafan hausa wanda aka fi sani da hausa novel wanda ni Muhammad abba gana nake rubutawa dan wayar tare da fadakarwa ga mutane a yanayin da muke ciki.

Saturday, 3 October 2015

KALLO***DAYA-53

kallo-daya.jpg

KALLO DAYA
53


A haka har dr ya fito yana share gumi,tafowa sukayi dukkansu suna tambayar ya jikin nashi baice masu komi ba ya umurcesu dasu bishi office ,bayan sun zauna ya fara jawabi kamar haka"yallabai yaronka yana cikin tashin hnkli mai yawa,kuma sakamakon wani abu daya gani daya firgitashi dole sai an masa aiki a xuciyarshi wanda zaayi dayan biyu kodai ya rayu ko kuma ya rasu amma dolene ku fitarda shi India akwai wani babban asibiti da ake wannan aiki sunada kwararrun likitoci,tunda Dr ya fara mgn ba abunda sukeyi sai hawaye godia daddy yama dr kana ya fita suka dukufa dakinda yake an saka mashi wasu karafuna saitin xuciyarshi baxasu iya jure ganinshi a haka ba kuka sukeyi mai tsuma xuciya, a take jafar yaje ya masu booking din flight dukkansu.Washegari da karfe 7:00am ya daga.


www.abbagana.pun.bz
Share:

0 comments:

Post a Comment

pls drop down your comment......
dan Allah ku ajiye comment.

Tallata Kayanka

Guide Tricks Blog

Be With Me Technology

Popular Posts

About Me

My photo
Hey! I’m Muhammad Abba Gana, popularly known as AbbaGana, a blog Scientist by mind and a passionate blogger by heart fountainhead of Guidetricks, Duniyan Fasaha, Duniyar Yau, Hanyantsirah, Gidan Novels, Abba Gana Novels and Be With Me Technology, I am twenty something year old guy from Jimeta, Adamawa State, Nigeria. I’m a Freelance writer, Information marketer, professional blogger, Web designer, Internet speaker, software Developer and also an author. I make living with my laptop and can work from anywhere I find myself (as long as there is a power supply and a reliable internet connection).

Blog Archive