shafine da aka bude wa masoyan littatafan hausa wanda aka fi sani da hausa novel wanda ni Muhammad abba gana nake rubutawa dan wayar tare da fadakarwa ga mutane a yanayin da muke ciki.

Friday 2 October 2015

KALLO***DAYA-50

kallo-daya.jpg

KALLO DAYA
50


Yau daddy ya kirasu dukkansu kowa da kowa sun hallara bayan an buda taro da addu'a daddy ya fara jawabi kamar haka"kamar ynda kuka sani wannan taro an hadashi ne sbd mutum biyu Mrym da kuma kai Aliyu da sauri ya hydar ya dago ya kalle daddy kasancewar bai taba kiranshi da ainafin sunanshi bah hanadi ta kara kasa da kanta take cikin nikab ya dora da cewa hanadi ta fadi tun farkon aurensu har ynxu a hankali ta warware masu komi kowa gurin saida yayi hawaye saboda tausayinta daddy ya kira Aliyu yareda tambayarshi anyi haka ko baayi va ya buda baki ya fara mgn Ji kake tas tas daddy ya wanka masa mari na kwarai har biyu idonnan sunyi jajir ya gyada kai alamar anyi haka daddy ya dora da cewa ynxu a take inaso ka rubutama Mrym takardarsaki wani sanyine ya xiyarceshi abunda yake nemadama umma ce tayi mgn da cewa ya kamata a bari shima yayi mgn kila akqwai abnda tayimashi wanda bayaso a hankali ya fadi masu cewa tunda ya ke bai taba ganin fuskartà ba ji kake tas tasumma ta dauketa da mari tareda umurtarta data cire nikab dinta a hankali ta cire ,a hankali ya dago idanuwanshi ya dubeta a razane yamike tsaye tareda nunata da yatsanshi bakinshi na rawa ya fara fadin da....ma....ke...ceeeee sai kawai ya rike xuciyanshi ya sulale kasa ba numfashi.(zan karasa amma ba ynxu ba coz am about 2 start my exams pray 4 mi.
luv u ol


www.abbagana.pun.bz
Share:

1 comment:

  1. Allah ya bada sa'a wish u ol d best in ur exams

    ReplyDelete

pls drop down your comment......
dan Allah ku ajiye comment.

Tallata Kayanka

Guide Tricks Blog

Be With Me Technology

Popular Posts

About Me

My photo
Hey! I’m Muhammad Abba Gana, popularly known as AbbaGana, a blog Scientist by mind and a passionate blogger by heart fountainhead of Guidetricks, Duniyan Fasaha, Duniyar Yau, Hanyantsirah, Gidan Novels, Abba Gana Novels and Be With Me Technologies, I am twenty something year old guy from Jimeta, Adamawa State, Nigeria. I’m a Freelance writer, Information marketer, professional blogger, Web designer, Internet speaker, software Developer and also an author. I make living with my laptop and can work from anywhere I find myself (as long as there is a power supply and a reliable internet connection).

Blog Archive