shafine da aka bude wa masoyan littatafan hausa wanda aka fi sani da hausa novel wanda ni Muhammad abba gana nake rubutawa dan wayar tare da fadakarwa ga mutane a yanayin da muke ciki.

Friday 9 October 2015

DAN******ALHAJI-15

dan-alhaji.jpg

DAN ALHAJI 15
muhd-Abba~Gana


09039016969
da wuya mutum ya kalle shi sau daya bai sake ba yawancin abkansa suna ce masa yyai kama da wani mawaki MASARI
yaci gaba da cewa ba wnai abu bane yke tafe dani ba illa tsananin so da kauna da suka yi katutu a cikin birnin zuciyata suka hanani sakat tunda na dora idona a kanki ina fatan zan sami wani gurbi a zuciyarki ko yane kona sami nutsuwa ya kura mata ido tsawon mintuna biyu da wani mayataccen kallo da har sai da yasa taji kunya ta boye idonta cikin mayafi ya sake cewa baki ce komai ba tace to ni mai zance? yac e baki da abinda zaki ce? ta tsaya kiji indai kin yarda da soyyayat kuma kin yi amanana dani to kice I LOVE YOU safuwan (mtsww i love u din banza) ta sake boye fuska yace fadi mana yana dariya cikin wata murya mai sanyi tace I...... love......you.......safuwan bashi ba hatta dan rakiya ya girgiza jiyayi wasu hawaye na zubo masa daga idonsa wanda bai san daliliba cikin dakusassar murya yace na gode da karbar soyayyata da akayi Allah ya bar so da kauna gaba daya har dan kallo sai da ya amsa da Ameen. suka dan taba hirar su irin ta masoya

muhd-Abba~Gana
www.abbagana.pun.bz
Share:

0 comments:

Post a Comment

pls drop down your comment......
dan Allah ku ajiye comment.

Tallata Kayanka

Guide Tricks Blog

Be With Me Technology

Popular Posts

About Me

My photo
Hey! I’m Muhammad Abba Gana, popularly known as AbbaGana, a blog Scientist by mind and a passionate blogger by heart fountainhead of Guidetricks, Duniyan Fasaha, Duniyar Yau, Hanyantsirah, Gidan Novels, Abba Gana Novels and Be With Me Technologies, I am twenty something year old guy from Jimeta, Adamawa State, Nigeria. I’m a Freelance writer, Information marketer, professional blogger, Web designer, Internet speaker, software Developer and also an author. I make living with my laptop and can work from anywhere I find myself (as long as there is a power supply and a reliable internet connection).

Blog Archive