shafine da aka bude wa masoyan littatafan hausa wanda aka fi sani da hausa novel wanda ni Muhammad abba gana nake rubutawa dan wayar tare da fadakarwa ga mutane a yanayin da muke ciki.

Thursday 22 October 2015

SIYAMA***6

siyama.jpg

6siyama

Tun safe amare suke ta kukan rabuwa da gida siyama kuwa abunne ya hade mata biyu sbd ga kukan rabuwa da gida gashi kuma an aura mata babban makiyinta wato ya naseem. Abangaren naseem kuwa yanata tunanin irin azabar dazai mata sbd shi bai shirya aure ba sannan kuma ba'abari ya zabi wacce yake so ba aka aura masa wannan yarinyar wadda yake gani shikenan zata rainashi amma bazai taba bari haka yafaru ba abokinsa najeeb ne yake cewa nifa wlh banga aibun yarinyar nan ba tanada kyau sosai meyasa bazaka sotaba ni wlh dama ni aka aurawa ita kawai sai yaga naseem ya hade rai yace yaza'ayi kace a aura maka yarinyar data riga tazama matata najeeb yace mai da wukar tsokanarka nakeyi ashe dama kana sonta yace ni bance maka ina sontaba mallam tashi mukoma gida suka tashi suka nufi wurin mota. Da magariba appah yace za'a kai kowacce gidanta kuma kowacce shi zai kaita sakeena yafara kaiwa sannan siyama tasha kuka sosai harsaida idonta ya kumbura appah ya kaita sannan ya kira naseem ya hadasu yayi musu fada sosai akan aure sannan yatafi ya kyalesu. Naseem ne yafara yimata magana yace ke kinsan dai ba sonki nake bako to kisani nidake zaman doya da manja zamu fara a gidanan yatashi ya nufi dakinsa aranta tace nima kuwa ba kyale ka zanyi ba...............Mu kare yau ko.mubari sai gobe idan Allah ya kaimu??
Share:

0 comments:

Post a Comment

pls drop down your comment......
dan Allah ku ajiye comment.

Tallata Kayanka

Guide Tricks Blog

Be With Me Technology

Popular Posts

About Me

My photo
Hey! I’m Muhammad Abba Gana, popularly known as AbbaGana, a blog Scientist by mind and a passionate blogger by heart fountainhead of Guidetricks, Duniyan Fasaha, Duniyar Yau, Hanyantsirah, Gidan Novels, Abba Gana Novels and Be With Me Technologies, I am twenty something year old guy from Jimeta, Adamawa State, Nigeria. I’m a Freelance writer, Information marketer, professional blogger, Web designer, Internet speaker, software Developer and also an author. I make living with my laptop and can work from anywhere I find myself (as long as there is a power supply and a reliable internet connection).

Blog Archive