shafine da aka bude wa masoyan littatafan hausa wanda aka fi sani da hausa novel wanda ni Muhammad abba gana nake rubutawa dan wayar tare da fadakarwa ga mutane a yanayin da muke ciki.

Friday 16 October 2015

DAN******ALHAJI-31

dan-alhaji.jpg

DAN ALHAJI 31Muhd-Abba~Ganakullum sai yayi mata waya data gaji ta babbalata ta watsar duk wani abu da tasan inta kalle shi zata tuna da shi ta rabu dashi kullum yazo sau hudu ko biyar taki fita duk umminta na lura da hakan tace wai ke me yaka hakan to? da taga hakan gudun kar ta takura mata sai taji abinda yake faruwa idan yazo sai tayi kamar ta fita sai ta shige wani daki a sororon gidan ta kifa kanta tana kuka bata zata umminta ta ganta bata shigo daukar itace ba karamin faduwar gaba tayi ba tace me kike yi anan? kuma kukan me kike yi? zaki gayamin abinda yake faruwa ko sai ranki ya baci na lura lura da ke tun ranar dakikaa je duba yaronan kike cikin kunci to me ke faruwa in baki gaya min ba wazaki gayawa? ko dole akace ki saurareshi? ai dama ke kika ce kina sonsa cikin shekar kuka tace ummi ba komai ji nayi bana son sa akwai wani abu haka kawai baka ce baka son mutum sai da dalili shike nan dga yau idan yazo sai kin boye a nan nba kawai kice bakya nan rufaida inkin huce inda rabo sai ku shirya tashi ki shiga gida ta bita da kallo tana murmushi a zuciyarta inadai fada ne irin na saurayi da budurwa nawa akayi aka shirya ta dauki itacen ta tashiga gida itama kawana biyu a tsakanin haka laulayi ya bayyana tashin zuciya da tsirtar da yawu amai da sauran sauransu Rufaida ta fara hankalin habiba ya tashi data lura da halin da yar take ciki tace ke! gaya min gaskiyar abinda yake faruwa dake? yau rabonki da ganin al'adar ki wata nawa? tayi shuru ta sake zare mata ido cikin fada tace zaki gaya min ko saina ci miki mutinci cikin raway murya tace wata biyu batasan lokacin data makureta ba tana cewa ni zaki bawa kunya duk irin tarbiyar da muke miki a banza ashe duk wannan abin da suke akan idon mallam nasiru cikin tsawa yace saketa aikin gama ya riga ya gama cikin wata mahaukaciyar tsawa ya sake cewa zaki sake ta ko sai kinyi kisan kai tana sakinta ta fadi a sume cikin gigita akayi asibiti da ita bayan an gama aune aune da dube dube da kuma bugun zuciya da suka gani suka kira mallam nasiru.zan cigaba anjimaMuhd-Abba~Gana
www.ababgana.pun.bz
Share:

0 comments:

Post a Comment

pls drop down your comment......
dan Allah ku ajiye comment.

Tallata Kayanka

Guide Tricks Blog

Be With Me Technology

Popular Posts

About Me

My photo
Hey! I’m Muhammad Abba Gana, popularly known as AbbaGana, a blog Scientist by mind and a passionate blogger by heart fountainhead of Guidetricks, Duniyan Fasaha, Duniyar Yau, Hanyantsirah, Gidan Novels, Abba Gana Novels and Be With Me Technologies, I am twenty something year old guy from Jimeta, Adamawa State, Nigeria. I’m a Freelance writer, Information marketer, professional blogger, Web designer, Internet speaker, software Developer and also an author. I make living with my laptop and can work from anywhere I find myself (as long as there is a power supply and a reliable internet connection).

Blog Archive