shafine da aka bude wa masoyan littatafan hausa wanda aka fi sani da hausa novel wanda ni Muhammad abba gana nake rubutawa dan wayar tare da fadakarwa ga mutane a yanayin da muke ciki.

Tuesday, 6 October 2015

KALLO***DAYA-66 & 67

kallo-daya.jpg

[9/13, 9:49 PM] Abba~Gana: KALLO DAYA
66Washegari tunda asuba ta tashi ta gyara ko ina tsaf ta hada lafiyayyen brkfst sai kamshi ke tashi ko ina ,wanka ta shiga daga bisani ta shirya cikin atampha red simple mak up tayi buh tayi kyau, daki ta shige ta kulle tayi kwanciyarta,koda ya tashi yayi wanka ya fito bai ganta ba dakinta yaje yaji kofar a kulle, gyada kai kawai yayi cox kwanakinnan yaga batason ganinshi kuma bayason takurata! zama yayi yaci brk din sannan ya tashi ya fita bai nemeta bah satinsu daya suna wasan buya dashi, a bangaren hanadi kuwa duk da sonda take mashi tadau alwashin saita rama wulakancinda ya mata.


www.abbagana.pun.bz
[9/13, 9:49 PM] Abba~Gana: KALLO DAYA
67Yau around karfe 9 na safe ta fito daga ita sai wata rigar bacci bakin cinya mai shara shara har ana iya hango bra dintah, ita a tsammaninta ya fita shiyasa ta fito ta hadama kanta brkfst, shi kuma ashe yananan xaune bai fita ba tun fitowarta yake kallonta yana hadiyar yawu,ganin yanda take tafiya jikinta na kadawa, harta hada tea ta dawo sannan ta lura dashi batasan tym dindah ta sake cup dinba ya fashe cikin sauri ta juya zata gudu tako daya yayi ya kamota ya manna da jikinshi baiyi wata2 ba kawai ya danna bakinshi a nata yana tsosa,harya fara fita hankalinshi bashida karfi ko kadan tureshi tayi ta fice da gudu sai daki ta kulle tana mayarda numfashi,bajewa yayi a kasa yana mayarda numfashi hnklinshi duk ya tashi haka ya rarrafa ya tafi yana buga dakinta ta daga Maurya tana fadin anki a bude kuma Allh ya sakamun bakina da akasha wata irin dariya yayi ta mugunta kana yace yarinya idan na kamaki ai baa bakin kadai zan tsaya sha ba harda ....... Allh ya shirya ta fada da karfi, dariya yayi ya wuce dakinshi cikeda nishada.www.abbagana.pun.bz
Share:

0 comments:

Post a comment

pls drop down your comment......
dan Allah ku ajiye comment.

Tallata Kayanka

Guide Tricks Blog

Be With Me Technology

Popular Posts

About Me

My photo
Hey! I’m Muhammad Abba Gana, popularly known as AbbaGana, a blog Scientist by mind and a passionate blogger by heart fountainhead of Guidetricks, Duniyan Fasaha, Duniyar Yau, Hanyantsirah, Gidan Novels, Abba Gana Novels and Be With Me Technology, I am twenty something year old guy from Jimeta, Adamawa State, Nigeria. I’m a Freelance writer, Information marketer, professional blogger, Web designer, Internet speaker, software Developer and also an author. I make living with my laptop and can work from anywhere I find myself (as long as there is a power supply and a reliable internet connection).

Blog Archive