shafine da aka bude wa masoyan littatafan hausa wanda aka fi sani da hausa novel wanda ni Muhammad abba gana nake rubutawa dan wayar tare da fadakarwa ga mutane a yanayin da muke ciki.

Friday, 2 October 2015

KALLO***DAYA-51

kallo-daya.jpg

KALLO DAYA
51


Cikin sauri sukayi rushing dinshi xuwa hospital sbd irin ynda baya numfashi ga jini ta baki da hanci yana xuba Cikin sauri likitoci suka dukufa don ceto rayuwarshi,su hanadi kuwa ba abunda sukeyi saini Kaina saida na dan koka cox na tausaya masu.Daddy ma kanshi hankalinshi ya tashi amma kuma ko kadan yace baxai janye daga kudurinshi ba na kwatarwa hanadi 'yancinta ba .A bangaren hanadi kuwa ynxu tana matukar tausayamashi ga wani sonshi dake addabarta munira ceke tausarta duk da sonda take masa batajin zata yafe mashi harta koma gidanshi.www.abbagana.pun.bz
Share:

0 comments:

Post a Comment

pls drop down your comment......
dan Allah ku ajiye comment.

Tallata Kayanka

Guide Tricks Blog

Be With Me Technology

Popular Posts

About Me

My photo
Hey! I’m Muhammad Abba Gana, popularly known as AbbaGana, a blog Scientist by mind and a passionate blogger by heart fountainhead of Guidetricks, Duniyan Fasaha, Duniyar Yau, Hanyantsirah, Gidan Novels, Abba Gana Novels and Be With Me Technology, I am twenty something year old guy from Jimeta, Adamawa State, Nigeria. I’m a Freelance writer, Information marketer, professional blogger, Web designer, Internet speaker, software Developer and also an author. I make living with my laptop and can work from anywhere I find myself (as long as there is a power supply and a reliable internet connection).

Blog Archive