shafine da aka bude wa masoyan littatafan hausa wanda aka fi sani da hausa novel wanda ni Muhammad abba gana nake rubutawa dan wayar tare da fadakarwa ga mutane a yanayin da muke ciki.

Thursday, 22 October 2015

SIYAMA***4

siyama.jpg

4siyama

Ammi tace kai alhaji kuwa da ka kyauta naji dadi sosai ALLAH ya sanya alkhairi yace ameen washegari sakeena tazo ta kira siyama tace taje inji appah sannan takira ya naseem shima yaje suna zuwa suka tarar da Ammi da appah a zaune suka zauna akasa appah ne yafara dacewa mun kiraku nan ne ba don komai ba sai don mu fada muku abunda muka zartar akanku anan gaban siyama yafadi appah yace daman bakomai bane face muna so mu hadaku aure dakai da yar'uwarka siyama atake hawaye yafara zubowa siyama amma tayi saurin gogewa appah yace meye ra'ayinku ya naseem ne yayi karfin halin cewa appah duk abunda kuka yanke dai-dai yace kefa muryarta na rawa tace duk abunda kuka yanke dai-dai ne yace ku tashi kuje ALLAH yayi muku albarka suka hada baki suka ce ameen suka fita da gudu ta tafi gurin sakeena tana kuka tace sakeena nashiga uku tace meyafaru tace su appah ne suka ce wai ya naseem zan aura dayake sakeena tasan irin abunda yake tsakanin siyama da naseem ta dinga bata hakuri tana lallashinta.tundaga ranar farinciki yayi kaura daga zuciyar siyama tana tunanin tayaya zatayi zaman aure da ya naseem mutumin data tsana arayuwarta shima ya tsaneta yaza'ayi zamansu yayiwu..........
Share:

0 comments:

Post a Comment

pls drop down your comment......
dan Allah ku ajiye comment.

Tallata Kayanka

Guide Tricks Blog

Be With Me Technology

Popular Posts

About Me

My photo
Hey! I’m Muhammad Abba Gana, popularly known as AbbaGana, a blog Scientist by mind and a passionate blogger by heart fountainhead of Guidetricks, Duniyan Fasaha, Duniyar Yau, Hanyantsirah, Gidan Novels, Abba Gana Novels and Be With Me Technologies, I am twenty something year old guy from Jimeta, Adamawa State, Nigeria. I’m a Freelance writer, Information marketer, professional blogger, Web designer, Internet speaker, software Developer and also an author. I make living with my laptop and can work from anywhere I find myself (as long as there is a power supply and a reliable internet connection).

Blog Archive