shafine da aka bude wa masoyan littatafan hausa wanda aka fi sani da hausa novel wanda ni Muhammad abba gana nake rubutawa dan wayar tare da fadakarwa ga mutane a yanayin da muke ciki.

Saturday, 3 October 2015

KALLO***DAYA-58

kallo-daya.jpg

KALLO DAYA
58

yauma xaune suke ana lbri, jafar ne kawai sai munira sai kuma hanadi, a hnkli ya dubeta da mayun idanuwansa kana yace bakya farin cikin samun lpiata ko? A hnkli ta dago ta dubeshi tayi saurin sunkuyarda kanta sbd bata iya jure kallon idanuwansa, ya cigaba da cewa shiyasa idan xakixo ko kwalliya bakyamun kawai tayi, jawota yayi ya dora kan cinyarshi a hnkli ya matso da fuskarta har numfashinsu na haduwa, hannu yasa ya dagoda fuskarta ya kurama idanuwanta nashi idanuwan, tayi saurin sunkuyarda fuskarta a hnkli ya fara mgn "hanadi do u luv mi? Tambayar taxo mata a baxata cusa kanta tayi cikin kirjinshi tana shakar sassanyan kamshinshi duk ya dabaibayeta,a kasalance ya dago fuskarta tareda cewa rufe idanuwanki kiga wani abu rufewarta keda wuya taji bakinshi cikin nata, totsar harshen da lips din yakeyi tamkar wnda keshan lollipop....gyaran murya sukaji cikin sauri ta kwace bakinta su daddy suka gani cikin sauri ta sunkuyarda kanta a kasa sbd wata irin kunya data kamata,shi kuwa ko a jikinshi murmushi kawai yayi tareda sosa keya yana fadin dad yaushe kuka shigo dariya kawai sukayi shima dariyar yakeyi da gudu tabar dakin tana murmushi tana lasar lips dinta da suke kamshin bakinsa.


www.abbagana.pun.bz
Share:

1 comment:

pls drop down your comment......
dan Allah ku ajiye comment.

Tallata Kayanka

Guide Tricks Blog

Be With Me Technology

Popular Posts

About Me

My photo
Hey! I’m Muhammad Abba Gana, popularly known as AbbaGana, a blog Scientist by mind and a passionate blogger by heart fountainhead of Guidetricks, Duniyan Fasaha, Duniyar Yau, Hanyantsirah, Gidan Novels, Abba Gana Novels and Be With Me Technology, I am twenty something year old guy from Jimeta, Adamawa State, Nigeria. I’m a Freelance writer, Information marketer, professional blogger, Web designer, Internet speaker, software Developer and also an author. I make living with my laptop and can work from anywhere I find myself (as long as there is a power supply and a reliable internet connection).

Blog Archive