shafine da aka bude wa masoyan littatafan hausa wanda aka fi sani da hausa novel wanda ni Muhammad abba gana nake rubutawa dan wayar tare da fadakarwa ga mutane a yanayin da muke ciki.

Monday 26 October 2015

RAYUWAR***FAUZIYYA-20 $ 21:

rayuwar-fauziya.jpg

[15:56, 10/26/2015] 20RAYUWAR (FAUZIYYA) Part (20) Cigaba 20.
FAUZIYYA kiyi hkr kibari nacika burina a
kwanciyar hankali da amincewarki, tabbas idan
har na'kyaleki to zan kasance cikin mawuyacin
hali, yana maganar idonsa yana bibiyar dukkan
sassan jikina da kallo, zunbur natashi zaune
hannuna ri'ke da zanin da yake d'aure a'kirjina
na da'kumo fulo idanuna sunata malalar da
hawaye, na kalleshi cikin tsananin takaici nace
"Nuraddeen be kamata kayi amfani da kamalarka
azahiri don adana mugayen d'abi'unka na bad'ini
ba, don ALLAH kaji tsoron ALLAH katausayawa
rayuwata da 'yar uwata... FAUZIYYA tausayinkine
yasa nake neman amincewarki da tuni nagama
abinda naso da 'karfina! Karki 6ata bakinki wajen
tilastawa zuciyata abinda bazata aminta da
shiba, alfarma 1 kibani had'inkai bamai jin
tsakanina da ke 'yar uwarki tana bacci km nasan
bazata ta6a ankara da hakanba, lallai idan kika
tauyemin abinda zuciyata takeso bazakiji dad'in
rayuwa ba, wllh Fauziyya nakau da kaina
matu'ka akanki amma zuciyata tagaza, don
ALLAH kiamincemin zan mallaka miki duk abinda
kikeso najindad'in rayuwa, yamarairaice yana
yun'kurun gurfana akan gadon, da gudu nasauka
can 6angaren daga ni sai zanin dake d'aure
jikina, na kalleshi zuciyata cike da tsanarsa
muninsa ya'kara tumbatsa cikin idanuwana, nace
" Wllh Nuraddeen ko gawata bazan baka don jin
dad'in rayuwarkaba, ALLAH yana tare da ni da
yaddarsa bazai baka nasarar abinda kake nema
ba, zuciyata tana yun'kurin neman mafita cikin
zulumi, jikina rawa kawai yake ko a gida banfiya
barin kaina ba d'ankwali ba, amma yau gani
gaban wani 'katon mafi 'kas'kanci da tsana
agareni ba suturar arzi'ki ballantana d'ankwali,
da 'karfinsa ya diro daga gadon ya damqoni ya
wurga kan gadon, cikin azama na wuntsila nayi
bakin 'kofa, kai tsaye ya biyoni ina zuwa natarar
'kofar datse gam, natsuguna 'kasa ina buga
kaina jikin kofar nasan lallai ALLAH ne kad'ai
yasan meya tsara akaina yau, na rarrafa wajensa
ina kuka wiwi na ri'ke 'kafafuwansa kaina a'kasa,
nace "Nuraddeen kataimakeni daraja da
ta'kamarmace mutuncinta karka biyewa shed'an
wajen halastawa kanka abinda ya haramta
gareka, kana da mata zaka haifa kuma kana da
'yan uwa Nuraddeen ALLAH ne kad'ai zai
tsaremu ni da kai bisa sharrin shaid'an, ina
ro'konka idan har bu'katar zuciyarka yafi tsoron
ALLAH karfi aranka, idan har ALLAH ya amince
maka yabaka dama kayi abinda kakeso
Nuraddeen inaso ka kasheni don ALLAH karka
bari na'kara sha'kar numfashi aduniya, yawwa
Fauziyya gwara da kika taimaki kanki asannu
ahankali ni kuma namiki alkawarin kyauta mai
tsoka, bakanki aka fara aure ba budurci ba nima
nad'and'ana hakan ga 'yar uwarki, ni banga
abinda za'ayi adani ga wancen sakaran namijin
Farouk ba, baisan darajarkiba bashi mutunci
tashi muje kinji....
[15:56, 10/26/2015] : 21RAYUWAR (FAUZIYYA) Part (21) Cigaba 21.
Bansan lkcn dana daldalla masa mari ba, na
dubeshi cikin tsananin 6acin rai nace " ALLAH ya
kiyaye kasamu amincewata da kaina saidai in
ALLAH ne yabaka wnnn ikon azzalumi macuci,
FAROUK kamili ne da yaddar ALLAH saiya dace
da macen data amsa sunanta, ya tattare
hannayena waje 1 ya had'esu jikin 'kijina ya
kusanto fuskarshi jikin tawa yace "Fauziyya
kenan, naso tseratar da budurcinki na biki ta
wata hanyar amma tunda naga har yanzu baki
risinaba shikenan, zanyi ta ko ina inyaso naga
'karshen rainin naki, kafin na ankara ya fizgo
gashin kaina ya ri'ke tamau tare da turani kan
gadon iya 'karfinsa, tunda na hango tahowarsa
na rufe idona ina karanto duk wata addu'a data
samu damar fita daga bakina, tare da fad'in Ya
ALLAH kasa wnnn bala'i yazamo silar rasa raina
zuciyata harbawa take tayi da 'karfinta, ALLAH
shine mafi sani da ceto daga bayinsa, wllh
kwata-kwata namanta bana sallah, kawai naji ya
kamo hannuna kamar me shirin zaunar dani,
nidai idona arintse sbd bana 'kaunarfirgitani,
FAUZIYYA dama bakya sallah? Gabana ya fad'i
lkc guda km naji wani yanayin dana kasa gane
farin cikine ko akasinsa, cikin sauri na bud'e ido
nad'aga kai alamar eh, lallai kinci nasara babba
akaina wnnn yanayi kad'ai yake hanani aikata
abinda naso, amma ina tabbatar miki da idan
maganarnan ta fito saina wulaqantaki wulaqanci
mai muni, tsakanina da ke zata kasance karki
bari kw yafuskanci wani abu ballantana adamu
da sanin halin da kike ciki, ban 6ata miki
rayuwaba karki 6atamin suna, da kinsanar da ni
hakan da baki wahalar da kanki tsahon lkc ba,
FAUZIYYA narabu da ke bisa sharad'in kiyiwa
bakinki linzami, ina baki hakuri da kuskuren
danaso aikatawa akanki kiyafemin sharrin
shaid'anne, ni dai kaina adurqushe zuciyata tana
ta yun'kurin maye gurbin tashin hankali da
kwanciyarsa amma hakan yagagara, nad'ago na
kalleshi nace "Nuraddeen ALLAH ne yakareni
daga muguwar manufarka km shi zaici gaba da
kareni daga sharrin masu sharri irinka, malam
fita kabani waje azzalumi wllh 'yauwata tayi
asarar samun miji... Muryata ta raunana nafashe
da kuka alkc guda, kuka bazai miki maganin
komai ba sai saki cikin had'ari don wllh idan har
kika tada hankalinki wani yafuskanci wani abu
saikinyi nadamar da baki ta6a yin taba, yaja
'kafarsa yayi jikin 'kofa ga mamakina kawai
yaciro mukulli a aljihunsa ya bud'e 'kofa ya fice
batare daya rufeba, da sauri na sauka don rufewa
anan naci karo da abinda nasan shiya hana
Nuraddeen aikata 'kudurinsa, Audugace gaba
d'aya ta ji'ke tabbas daga jikina ta fad'o na
kalleta idona cike da hawaye nace ALLAH nagode
maka, motsin 'kofa naji wanda yasa najuya cikin
sauri Nuraddeen ne ri'ke da rigata da d'an
kwalina, yace ga kayanki kisanya nutsuwa atare
da ke don samawa kanki lfy ya watsomin tare da
juyawa, yaja 'kofar ya datse tare da sa mukulli
ta waje, Hawaye masu tsananin zafi suka dinga
kwararowa daga idona zuciyata tana rawaitomin
abinda ya wakana ina mai addu'ar inama
mafarki nake, haka natsuguna nadinga kukan
dana kasa gane na farin cikine koakasinsa. Bugu
natsinta anayi cikin sauri-sauri a 'kofar d'akin da
nake tare da kiran sunana wanda na tabbatar da
muryar FA'IZA ce, koda na duba agogo 'karfe
takwas da mintuna yadda Nuraddeen yabarni
haka nake ko audugar band'aukeba ballantana
na kintsa jikina, ina tafaman kuka zulumi addu'a
da ALLAH wadai ga Nuraddeen dasu Mama.
Share:

0 comments:

Post a Comment

pls drop down your comment......
dan Allah ku ajiye comment.

Tallata Kayanka

Guide Tricks Blog

Be With Me Technology

Popular Posts

About Me

My photo
Hey! I’m Muhammad Abba Gana, popularly known as AbbaGana, a blog Scientist by mind and a passionate blogger by heart fountainhead of Guidetricks, Duniyan Fasaha, Duniyar Yau, Hanyantsirah, Gidan Novels, Abba Gana Novels and Be With Me Technologies, I am twenty something year old guy from Jimeta, Adamawa State, Nigeria. I’m a Freelance writer, Information marketer, professional blogger, Web designer, Internet speaker, software Developer and also an author. I make living with my laptop and can work from anywhere I find myself (as long as there is a power supply and a reliable internet connection).

Blog Archive