shafine da aka bude wa masoyan littatafan hausa wanda aka fi sani da hausa novel wanda ni Muhammad abba gana nake rubutawa dan wayar tare da fadakarwa ga mutane a yanayin da muke ciki.

Saturday 10 October 2015

DAN******ALHAJI-26

dan-alhaji.jpg

DAN ALHAJI 26

muhd-Abba~Ganaa gaskiya ina son yarinyar dan haka bana son taba mata rayuwa tace to dan gidan rufaida ai ka zuba ido kanta kana kallonta kana hadiyar yau kana gani wani zai zo ya dauke ta tsawon minti goma ba wanda yayi magana yace to ni ya zanyi na shawo kanta? suka hada baki suka ce ya kake yi da sauran yan matanka" munarshir ya kama kunnensa ya rada masa wata magana yace kwarai da gaske suka dau dariya gaba daya suka tafa gaba daya sulainman yace kabar min komai a hannu na kai dai ka dauke kafarka kwana biyu ka kuma hakura da yi mata waya ko da kuwa ta kiraka a waya ka kaheta ku dai ku bani lokaci dana daukar maka za kaga aiki da cikawa ya girgiza kafadarsa yace Allah ya kaimu gaba dayan su suka amsa da ameen ni dai nace allahumma a'a kwana biyu bata ji duriyarsa ba hankalinta ya tashi soasai ko ta name shi a waya baya dauka ta ringa turawa da message amma shiru ba amsa ba karamin tashin hankali ta sake shiga ba abin duk ya biya dameta ta ringa tunani anya lafiya kuwa ita dai a iya sanin ta ba abinda ya shiga tsakanin su shihowar wani yarone ya katse ta daga tunanin wanda ya zame mata abincinta a kullum yace "Assalamu alaikum wani ana sallama da rufaida inji wani a waje dakwa tayi kamar bata jiba umminta tace baki ji abinda yace bane? tace iye iye? tace ana kiranki a waje ki leka ki gani mana tace jeka kace wane ne? yarobya dawo yac sulainman ne abokin safuwan wani tashin hankali taji ya dada karuwa ta tabbata ba lafiya ba.

muhd-Abba~Ganawww.abbagana.pun.bz
Share:

0 comments:

Post a Comment

pls drop down your comment......
dan Allah ku ajiye comment.

Tallata Kayanka

Guide Tricks Blog

Be With Me Technology

Popular Posts

About Me

My photo
Hey! I’m Muhammad Abba Gana, popularly known as AbbaGana, a blog Scientist by mind and a passionate blogger by heart fountainhead of Guidetricks, Duniyan Fasaha, Duniyar Yau, Hanyantsirah, Gidan Novels, Abba Gana Novels and Be With Me Technologies, I am twenty something year old guy from Jimeta, Adamawa State, Nigeria. I’m a Freelance writer, Information marketer, professional blogger, Web designer, Internet speaker, software Developer and also an author. I make living with my laptop and can work from anywhere I find myself (as long as there is a power supply and a reliable internet connection).

Blog Archive