shafine da aka bude wa masoyan littatafan hausa wanda aka fi sani da hausa novel wanda ni Muhammad abba gana nake rubutawa dan wayar tare da fadakarwa ga mutane a yanayin da muke ciki.

Tuesday, 6 October 2015

KALLO***DAYA-83

kallo-daya.jpg

KALLO DAYA
83Kullum gida cike yake da 'yan uwa da abokan arziki dole tasa ya hydar rage shiga amma kullum kunkuni yakeyi wai zaa dakune mashi yara(sannu masu 'ya'ya)
A haka har ranar suna ta zagayo hanadi da hydar sunyi kyau sosai sai shiga sukeyi ta alfarma anyi taron suna mai kayatarwa inda yara sukaci sunan marigayi baban hanadi da daddy ake kiransu sayyid da shadad.Anci ansha kuma anyi rabon kayayyaki,yara sun samu kyaututuka daga abokan dady dana ya hydar,a haka aka watse taro kowa sai son barka yakeyi.A haka ta cigaba da wanka tana shayarda 'yan biyunta sunyi kyau sosai sunyi bulbul kullum suna manne da babansu.


www.abbagana.pun.bz
Share:

0 comments:

Post a comment

pls drop down your comment......
dan Allah ku ajiye comment.

Tallata Kayanka

Guide Tricks Blog

Be With Me Technology

Popular Posts

About Me

My photo
Hey! I’m Muhammad Abba Gana, popularly known as AbbaGana, a blog Scientist by mind and a passionate blogger by heart fountainhead of Guidetricks, Duniyan Fasaha, Duniyar Yau, Hanyantsirah, Gidan Novels, Abba Gana Novels and Be With Me Technology, I am twenty something year old guy from Jimeta, Adamawa State, Nigeria. I’m a Freelance writer, Information marketer, professional blogger, Web designer, Internet speaker, software Developer and also an author. I make living with my laptop and can work from anywhere I find myself (as long as there is a power supply and a reliable internet connection).

Blog Archive